Waraka Daga Bashin Ketare
An sha nanatawa cikin wannan rubutu cewa, shi bashi a kankin-kansa babu laifi don wata Kasa ta amshe shi da...
An sha nanatawa cikin wannan rubutu cewa, shi bashi a kankin-kansa babu laifi don wata Kasa ta amshe shi da...
Rashin shugabanci ko jagoranci nagari a wannan nahiya tamu ta Afurka, na daga ababen da suka zame mana mujazar rashin...
Ba jimawa da kammala zabukan kujerun gwamnoni cikin wannan Kasa, duba da irin dalar basukan gida da na daji da...
Rubutun namu ba zai takaita ba ne ga iyaka wadancan jihohi 17 da ake ta wassafa basukansu na gida da...
Da za mu koma baya kadan, cikin wata kididdiga da aka gudanar ran 25 ga Watan Mac din Shekarar 2023,...
Tozon Basuka A Jihohin Kano Da Kaduna
Duba da irin mummunar kwamacalar ta'adar ranto kudade ko a ce halaiyar ciwo bashi maras fa'ida da matakan gwamnatocin taraiya...
Waccan binckice na gidan jaridar ta Premium Times ya cigaba da cewa, wannan gwamnati ta Buhari, ta kere duk wata...
Cikin wannan jamhuriyar siyasa ta hudu a wannan Kasa, wadda ta faro daga Shekarar 1999 zuwa yau (2023), ta tabbata...
Wani babban abin takaicin shi ne, sai aka wayigari majalisun Kasa wadanda na daga manyan aiyukan da suka rataya bisa...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.