Gwamnatin Legas Ta Sayo Motoci Masu Aiki Da Lantarki
Gwamna Babajide Sanwo-Olu ya sayo motoci masu aiki da lantarki, inda ya ce "matakin na nufin mazauna Legas za su...
Gwamna Babajide Sanwo-Olu ya sayo motoci masu aiki da lantarki, inda ya ce "matakin na nufin mazauna Legas za su...
Yan uwan sarkin sun sanar da rasuwar babban basaraken gargajiya na karamar hukumar Obudu a Jihar Kuros Riba, mai martaba...
Rundunar tsaron farin kaya ta (NSCDC) a Jihar Nasarawa ta kama wani mai suna Ibrahim Hashimu mai shekaru 18 bisa...
Wata kotun majistare da ke Akure a ranar Juma’a ta bayar da umarnin a tsare wani mafarauci, Michael Sunday, mai...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta dage komawa makarantun sakandire da firamare da mako guda domin gudanar da aikin kidayar jama'a ta...
Rundunar ‘yan sintiri ta Safer Highway sun kama bindigu kirar AK-47 guda hudu a wani samame da suka kai a...
Akalla dalibai 88 ne da ke fama da nakasar gani a ranar Alhamis suka zana jarabawar gama-gari a Kano.
Sojojin Nijeriya biyar ne suka mutu bayan da motarsu ta taka wata nakiya da ake zargin mayakan jihadi ne suka...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewa yayin da jam’iyyar APC ke kokarin ci gaba da rike madafun iko...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta kasa (JAMB) ta bayyana cewa kawo yanzu kimanin daliabi 947,000 ne...
© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.