Adadin Zirga-Zirgar Fasinjoji Ta Jiragen Kasa A Sin Na Iya Kaiwa Sama Da Miliyan 80 Yayin Hutun Bikin Duanwu
Hukumar lura da sufurin jiragen kasa ta kasar Sin, ta yi hasashen samun adadin zirga-zirgar fasinjoji ta jiragen kasa sama ...
Hukumar lura da sufurin jiragen kasa ta kasar Sin, ta yi hasashen samun adadin zirga-zirgar fasinjoji ta jiragen kasa sama ...
Babbar jami’a a hukumar kiwon lafiya ta kasar Sin Shen Haiping, ta ce a shekarun baya bayan nan koshin lafiyar ...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ce tsaro ya inganta sosai a jihar. Gwamnati ta shirya wani tattaki ne a ...
Alkaluman da ma’aikatar masana’antu da sadarwa ta kasar Sin ta fitar, sun nuna daga watan Janairu zuwa watan Afirilun bana, ...
Kwararran likita tiyata, Farfesa Sani Ali Aji ya bayyana cewa kwarrun likitocin tiyata guda 6 ne kacal suka rage a ...
Yau Jumma’a da safe, ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, ya halarci bikin rattaba hannu kan yarjejeniyar kafa hukumar ...
Ƙoƙarin babbar jam'iyyar adawa ta PDP na sulhunta mambobinta gaban zaben 2027 ya fuskanci koma baya lokacin da Ministan Babban ...
A yau Jumma’a 30 ga wata, mataimakin shugaban kasar Sin Han Zheng, ya halarci bikin bude taron tattaunawa karo na ...
Shugaba Bola Tinubu ya sanya hannu kan wata sabuwar doka ta musamman da za ta rage farashin haƙo mai da ...
Sojojin Rundunar Haɗin Gwuiwa ta Operation Hadin Kai sun kashe akalla ‘yan ta’adda 60 a wani artabu mai tsanani da ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.