Ministan Harkokin Wajen Sin Zai Halarci Taron Ministocin Kula Da Matakan Taron FOCAC Da Bikin Baje Kolin Tattalin Arziki Da Cinikayyar Sin Da Afirka Karo Na 4
Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ya sanar a yau Jumma’a cewa, daga ranar 10 zuwa 12 ...