Kayayyakin Aikin Jarida Mafi Burgewa A Shekarar 2022: Gasar Wasannin Olympics Ta Lokacin Sanyi Ta Beijing Ta Kai Matsayi Na Farko
Kungiyar ’yan jarida masu bibbiyar harkokin wasanni ta duniya wato AIPS, ta fitar da kayayyakin aikin jarida mafiya burgewa a ...