Yanzu-yanzu: Tinubu Ya Amince da Kafa Tashar Jiragen Ruwa ta Cikin Ƙasa A Kebbi
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya amince da kafa tashar jiragen ruwa ta cikin ƙasa (Inland Dry Port) a Jihar Kebbi,...
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya amince da kafa tashar jiragen ruwa ta cikin ƙasa (Inland Dry Port) a Jihar Kebbi,...
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da shugabar kasar Mexico, Claudia Sheinbaum Pardo, da shugaban kasar Chile, Jose Antonio...
Tabbatar da zaman lafiya da dorewar hadin gwiwa tsakanin kasa da kasa, za a iya cewa shi ne gishirin zaman...
Za a gudanar da kwaya-kwayar taron shugabannin kungiyar hadin gwiwar tattalin arzikin yankunan Asiya da tekun Pasifik wato APEC karo...
Wakilan ’yan kasuwa da na siyasa sama da 2,000 daga yankuna 21 na kungiyar hadin gwiwar raya tattalin arzikin yankunan...
A gabannin kwarya-kwaryan taro karo na 33 na shugabannin membobin kungiyar hadin gwiwar tattalin arzikin yankunan Asiya da tekun Fasifik...
Dakarun Sojoji na Sashe na Biyu na Operation ENDURING PEACE (OPEP) sun kashe wani mutum da ake zargin ɗan ta’adda...
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun yi awon gaba da mazauna ƙauyen Kurmin Wali, mutum 12, da ke...
Rundunar ’yansandan Jihar Kano ta kama mutane takwas da ake zargi da hannu a wani rikici tsakanin magoya bayan jam’iyyun...
A gun taron manema labaru karo na 4 da cibiyar watsa labarai ta taron shugabannin kasashe da yankunan kungiyar APEC na shekarar 2026 ta gudanar a yau 16 ga wannan wata, wakilin Sin mai halartar zaman shawarwarin cinikin kasa da kasa kuma mataimakin ministan harkokin cinikayya na kasar Sin, Li Chenggang, ya yi bayani da cewa, tun daga shekarar bana, ma’aikatar harkokin cinikayya ta kasar Sin da hukumomin kasar da abin ya shafa, sun sa kaimi ga yin hadin gwiwa a fannonin raya tattalin arzikin yankin bisa tsari daya, da nuna goyon baya ga aikin hukumar cinikayya ta duniya, da zurfafa hadin gwiwar sha’anin sadarwa da fasahohin zamani, da kuma raya sha’anin bunkasa tattalin arziki ba tare da gurbata muhalli ba, kuma kasar Sin da kasashe da yankunan tattalin arziki na APEC sun cimma nasarori kimanin 50 a fannonin tattalin arziki da cinikayya. (Zainab Zhang)
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.