Shawarar Tabbatar Da Tsaro A Duniya Ta Samar Da “Kyakkyawan Fata” Ga Duniya Mai Fama Da Tashin Hankali
Bari mu siffanta duniyarmu a matsayin wani babban kauye, inda mazauna kauyen ke fuskantar matsalolin tsaro iri daban-daban. Wasu rikice-rikicen ...