Nijeriya A Yau, Ƙasa Ce Mafi Ƙuncin Rayuwa, Duk Da ‘Yancin Kai Da Ta Samu – Obi
Dan takarar shugaban kasa na Jam'iyyar NDC, Peter Obi, ya bayyana Nijeriya a matsayin “kasa mafi kuncin rayuwa duk da...
Dan takarar shugaban kasa na Jam'iyyar NDC, Peter Obi, ya bayyana Nijeriya a matsayin “kasa mafi kuncin rayuwa duk da...
Dakarun Sojojin Nijeriya karkashin Rundunar Hadin Gwiwa ta Arewa maso Gabas, Operation HADIN KAI (OPHK), sun kashe ’yan ta’adda 16...
Kasar Sin ta yi kira ga kasa da kasa da su kafa wani tsarin shugabantar hakkokin bil adama bisa adalci da daidaito da shigar da kowa, karkashin jagorancin Shawarar Inganta Ci Gaban Duniya. Wakilin dindindin na kasar Sin a ofishin MDD da ke Geneva da sauran hukumomin kasa da kasa da ke Switzerland, Jia Guide ne ya bayyana hakan yayin da yake gabatar da wani jawabi na hadin gwiwa mai taken “Inganta Shugabantar Hakkokin dan Adam a Duniya,” a madadin kasashe 71, yayin zama na 63 na majalisar kare hakkokin dan Adam, a ofishin MDD na Palais des Nations. Shawarar Inganta Ci Gaban Duniya da Sin ta gabatar a shekarar 2025, ta samu karbuwa da goyon baya daga kasashe da hukumomin kasa da kasa da dama. A cewarsa, kasar Sin ta gabatar da shawarwari 4, ta farko, a rungumi wani tsari mai bayar da fifiko ga jama’a. Ta biyu, daukaka cikakken ‘yancin kasashe bisa daidaito. Ta uku, tabbatar da adalci. Sai shawarar ta hudu, daukaka dokokin kasa da kasa. (Fa’iza Mustapha)
Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa na Gusau (GIA) da ke Jihar Zamfara ya samu nasarar kammala dukkan gwaje-gwaje...
Fitaccen malamin addinin Musulunci a Kano, Sheikh Ibrahim Khalil, ya nemi wata Babbar Kotun Tarayya da ta tilasta wa jam’iyyar...
Akalla mutane uku sun rasu, yayin da wasu da dama suka samu raunuka sakamakon turmutsitsi da ya afku a Gidan...
Reshen jam’iyyar ADC na Jihar Borno ya yi kakkausar suka kan kama matasa biyar da jami’an tsaro suka yi bisa...
Ma’aikatan gwamnati ƙarƙashin Majalisar Ƙasa ta Haɗin Kan Kungiyoyin Ma’aikatan Gwamnati (JNPSNC) sun yi barazanar fara yajin aikin gargadi na...
Dakarun Operation Fansan Yamma sun ceto matafiya 49 ‘yan asalin Jihar Kano, bayan da wasu da ake zargin masu garkuwa...
Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana cewa zaman lafiya da haɗin kan al’ummar jihar sun taimaka wajen jawo masu...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.