Mutane 9 Sun Mutu, Daruruwa Sun Jikkata A Girgizar Kasar Taiwan Mafi Karfi A Cikin Shekaru 25
Akalla mutane 9 ne suka mutu sannan wasu fiye da 800 suka jikkata a yau Laraba sakamakon wata girgizar kasa...
Akalla mutane 9 ne suka mutu sannan wasu fiye da 800 suka jikkata a yau Laraba sakamakon wata girgizar kasa...
Tsohon shugaban kungiyar kwadago ta Nijeriya NLC, Ali Ciroma ya rasu. Ciroma ya rasu ne a Asibitin Koyarwa na Jami’ar...
Jihar Zamfara Ta Haramta Zirga-zirga A Tsakanin Iyakokinta Da Katsina Da Sokoto Daga Karfe 7 Na Yamma
Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta kama wani matashi dan shekara 25 mai suna Abba Garba Ibrahim da laifin kashe abokinsa...
An sako wasu yara 30 wadanda mafi yawansu mata ne da aka yi garkuwa da su a kauyen Kasai da...
Wasu da ba a san ko suwaye ba, sun yi wa malami a Sashen Nazarin Jiki da Lafiya na Jami’ar...
Ci gaba daga makon jiya 10. Samar Da Abubuwan Da Za Su Bada Kwarin gwiwa. Yana daga cikin abubuwan da...
Sakamakon yin azumi a lokacin bazara da kuma karancin wutar lantar a Nijeriya ya sa ‘yan kasuwar kankara ke camamarsu...
Kungiyar tsoffin ma’aikatan hukumar Shige da fice ta Kasa (NARIO) ta kai ziyarar ban girma ga sabuwar Kwanturola Janar ta...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da bayar da tallafin Naira 500,000 ga kowane mahajjaci daga jihar. Tallafin...
© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.