Wakilan Gwamnati Sun Isa Birnin Landan Don Rako Gawar Buhari Zuwa Gida Nijeriya
Wata babbar tawagar gwamnatin tarayya ta isa birnin Landan don fara shirin dawo da gawar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ...
Wata babbar tawagar gwamnatin tarayya ta isa birnin Landan don fara shirin dawo da gawar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ...
Marigayi tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa dalilin da ya sa ya shiga rundunar sojin Nijeriya, shi ne ...
Majalisar Tarayyar Nijeriya ta sanar da dakatar da dukkan ayyukan dokoki domin girmama marigayi tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, wanda ...
Gwamnatin Jihar Katsina ta ayyana yau Litinin, 14 ga Yuli, 2025 a matsayin ranar hutun aiki da makoki, don girmamawa ...
Tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan ya bayyana rashin tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari a matsayin babban rashi na ƙasa da ...
Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana rayuwar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari a ranar Lahadi 13, ga Yulin 2025 ...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu, ya bayyana marigayi tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari a matsayin ɗan kishin ƙasa, soja kuma ...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya nuna alhini kan rasuwar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, yana mai cewa ...
Kakakin Majalisar Wakilai ta Ƙasa, Rt. Hon. Abbas Tajudeen, ya bayyana alhini da kaɗuwa kan rasuwar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu ...
Kungiyar Gwamnoni ta Nijeriya ta bayyana kaɗuwarta bisa rasuwar tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari. A cikin wata sanarwa da shugaban ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.