• English
  • Business News
Saturday, October 25, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ayyukan Da Sin Ke Ba Da Gudummowar Aiwatarwa A Kongo Brazzaville Na Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Hadin Gwiwar Kasashen Biyu A Fannonin Al’adu Da Kiwon Lafiya

by CMG Hausa
3 years ago
Sin

A watan Maris din shekarar 2013, yayin ziyarar aiki da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya kai Jamhuriyar Kongo, ya halarci bikin kaddamar da dakin karatu na jami’ar Marien Ngouabi, tare da yanke kyalle don murnar kammala aikin gina asibitin sada zumunci tsakanin Sin da Kongo Brazaville.

Jami’ar Marien Ngouabi da ke Brazzaville, babban birnin kasar Kongo Brazzaville, ita ce jami’ar gwamnati mafi girma a kasar, kuma dakin karatu na jami’ar da aka gina karkashin taimakon kasar Sin, shi ne mafi fadi, wanda kuma ke da na’urorin zamani mafi yawa a kasar.

  • Ma’aikatar Harkokin Wajen Sin Ta Yabawa China Daily Saboda Bincike Tare Da Gabatar Da Bayanai Game Da Jita-jitar Da Wata Hukumar Birtaniya Ta Bayar Kan Batun Xinjiang

Asibitin sada zumunta na Sin da Kongo Brazaville, wanda aka gina shi bisa taimakon kasar Sin, ya taka muhimmiyar rawa wajen aiwatar da hadin gwiwa tsakanin kasashen biyu a fannin kiwon lafiya a ‘yan shekarun nan.

A cewar shugaban asibitin Benjamin Ngakono, asibitin ya zama daya daga cikin manyan asibitoci mafiya girma a kasar, kuma daya daga cikin muhimman asibitocin dake kula da masu fama da cutar COVID-19.

YSina ce, “A cikin shekaru kusan goma da suka gabata, asibitin sada zumunci na Sin da Kongo Brazaville, yana gudanar da ayyukansa yadda ya kamata, yana ba da hidimar jinya ga mazauna yankin Mfilou.

LABARAI MASU NASABA

Wakilin Sin: Shawarar GGI Ta Nuna Yadda Za A Jagoranci Bunkasa Makomar MDD

Kasar Sin Ta Tsara Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar-biyar Na 15

Kamar yadda kuke gani, mazauna wurin suna matukar martaba ayyukan jinya na asibitin.” (Mai fassara: Bilkisu Xin)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Wakilin Sin: Shawarar GGI Ta Nuna Yadda Za A Jagoranci Bunkasa Makomar MDD
Daga Birnin Sin

Wakilin Sin: Shawarar GGI Ta Nuna Yadda Za A Jagoranci Bunkasa Makomar MDD

October 25, 2025
Kasar Sin Ta Tsara Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar-biyar Na 15
Daga Birnin Sin

Kasar Sin Ta Tsara Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar-biyar Na 15

October 25, 2025
An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC
Daga Birnin Sin

An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC

October 25, 2025
Next Post
Gwamnonin APC Sun Kutsa Kai Jihar Ribas Suna Kokarin Farauto Wike Cikin Jam’iyyarsu

'Yan Sanda Sun Cafke Wata Mata Kan Tsoma Hannun Jikarta 'Yar Shekara 8 Cikin Ruwan Zafi

LABARAI MASU NASABA

Daɓid Adeyemi

October 25, 2025
Wakilin Sin: Shawarar GGI Ta Nuna Yadda Za A Jagoranci Bunkasa Makomar MDD

Wakilin Sin: Shawarar GGI Ta Nuna Yadda Za A Jagoranci Bunkasa Makomar MDD

October 25, 2025
Gwarzuwar Ma’aikaciyar Jinya Ta Shekarar 2025: Misis Mabel Ijeoma Duaka

Gwarzuwar Ma’aikaciyar Jinya Ta Shekarar 2025: Misis Mabel Ijeoma Duaka

October 25, 2025
Kasar Sin Ta Tsara Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar-biyar Na 15

Kasar Sin Ta Tsara Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar-biyar Na 15

October 25, 2025
Gwarzon Mai Koyar Da Wasanni Na Shekarar 2025 Justine Madugu

Gwarzon Mai Koyar Da Wasanni Na Shekarar 2025 Justine Madugu

October 25, 2025
An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC

An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC

October 25, 2025
Zuwan Tsoffin ’Yan Wasan Barcelona Abuja Ya Nuna Ana Samun Zaman Lafiya A Nijeriya – Matawalle

Zuwan Tsoffin ’Yan Wasan Barcelona Abuja Ya Nuna Ana Samun Zaman Lafiya A Nijeriya – Matawalle

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwarzon Ma’aikacin Lafiya Na Shekarar 2025 Dakta Seidu Adebayo Bello

October 25, 2025
Gwarzon Kamfanin Fasahar Kuɗaɗe Na Shekarar 2025, Opay Nigeria

Gwarzon Kamfanin Fasahar Kuɗaɗe Na Shekarar 2025, Opay Nigeria

October 25, 2025

Gwarzon Kamfanin Samar Da Kaya Na Shekarar 2025, Kamfanin Nestlé Pure Life

October 25, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.