Jam’iyyar APC Reshen Jihar Kano Ta Ce Ba Da Yawunta Gawuna Ya Taya Abba Gida-Gida Murna Ba
Uwar Jam’iyyar APC a Jihar Kano ta ce bada shawararta Dantakararta na Gwamna, Dakta Nasiru Yusuf Gawuna ya taya Injiniya Abba Kabir Yusuf, na Jam’yyar NNPP murnar lashe Zabe ba.
Dan haka Jam’iyyar ta shirya tsaf don shigar da kara a gaban Kotu, Kakakin Jam’iyyar APC na jihar Kano, Hon. Ahmad S Aruwa ya sanarwa manema labarai.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp