• English
  • Business News
Thursday, October 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Babu Bukatar Taron Kolin Demokuradiyya Mai Haifar Da Fada Da Juna

by yahuzajere
3 years ago
Demokuradiyya

An gudanar da taron kolin demokuradiyya karo na 2 a kasar Amurka daga ranar 29 zuwa 30 ga wata. Shekara guda da ta gabata ne al’ummar Amurka suka yi bikin jana’izar demokuradiyya mai salon Amurka a yayin taron karo na 1.

Yanzu gwamnatin Amurka ta kau da kai daga adawar da ake nuna mata a gida da waje, ta sake yin wasan siyasa. Duniya na fuskantar sauye-sauye. Taron kolin demokuradiyya ya sake maimaita abun da ya yi a baya, Amurka ta nemi yin fito-na-fito cikin kungiyoyi da sunan demokuradiyya, tare da sake tayar da hankali a duniya. Gudanar da irin wannan taro, ya keta ruhin demokuradiyya. Ba a bukatar taron a duniya.

  • Hukumomin Cinikayyar Zimbabwe Za Su Shirya Taron Tattauna Bunkasa Huldar Kasuwanci Da Kasar Sin

Ko ana tabbatar da demokuradiyya a wata kasa ko a’a, jama’ar kasar ne za su bayyana ra’ayoyinsu. Binciken ra’ayoyin jama’a da AP da cibiyar nazarin ra’ayoyin jama’a ta jami’ar Chicago suka gudanar a watan Oktoban shekarar bara ya nuna cewa, Amurkawa baligai da yawansu ya kai 9% ne kawai suke ganin cewa, ana tafiyar da harkokin demokuradiyya yadda ya kamata a Amurka. Ko da yake Amurka ba ta samu maki mai kyau a harkokin demokuradiyya ba, amma tana yunkurin shimfida demokuradiyya irin nata a kasashen ketare. A shekarun baya-bayan nan, demokuradiyya irin na Amurka ta yi ta haifar da tashin hankali da matsalar hakkin dan Adam a duniya, lamarin da ya samu adawa sosai. Kamfanin Dalia Research GmbH na kasar Jamus da kawancen kungiyoyi masu rajin tabbatar da demokuradiyya na duniya sun kaddamar da rahoto cikin hadin gwiwa da cewa, mutanen da yawansu ya kai 43% a duniya, wadanda suka yi musu tambaya, suna ganin cewa, Amurka ta kawo wa kasashensu barazana ta fuskar demokuradiyya.

Yanzu kura ba ta kwanta ba a duniya. Ana bukatar babban taron hadin kai don daidaita barazanar kasa da kasa, a maimakon taron kolin demokuradiyya mai haifar da fada da juna. Don haka Amurka ba za ta samu nasara ba wajen gudanar da taron kolin demokuradiyya. (Tasallah Yuan)

LABARAI MASU NASABA

Sin Na Ci Gaba Da Goyon Bayan Kawo Karshen Rikicin Gaza

An Yi Tafiye-tafiye Miliyan 16.34 Da Suka Shafi Shiga Da Fita Daga Kasar Sin Yayin Hutun Kwanaki 8 Na Kasar 

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sin Na Ci Gaba Da Goyon Bayan Kawo Karshen Rikicin Gaza
Daga Birnin Sin

Sin Na Ci Gaba Da Goyon Bayan Kawo Karshen Rikicin Gaza

October 9, 2025
An Yi Tafiye-tafiye Miliyan 16.34 Da Suka Shafi Shiga Da Fita Daga Kasar Sin Yayin Hutun Kwanaki 8 Na Kasar 
Daga Birnin Sin

An Yi Tafiye-tafiye Miliyan 16.34 Da Suka Shafi Shiga Da Fita Daga Kasar Sin Yayin Hutun Kwanaki 8 Na Kasar 

October 9, 2025
Duniya Ta Kara Ganin Bunkasuwar Sin a Lokacin Hutun Murnar Ranar Kafuwar Sabuwar Kasar
Daga Birnin Sin

Duniya Ta Kara Ganin Bunkasuwar Sin a Lokacin Hutun Murnar Ranar Kafuwar Sabuwar Kasar

October 9, 2025
Next Post
Idan Rana Ta Fito…

Idan Rana Ta Fito…

LABARAI MASU NASABA

‘Yansanda Sun Kama Motar Hilux Ɗin Da Aka Sace A Kano A Hanyar Zuwa Nijar

‘Yansanda Sun Kama Motar Hilux Ɗin Da Aka Sace A Kano A Hanyar Zuwa Nijar

October 9, 2025
Sin Na Ci Gaba Da Goyon Bayan Kawo Karshen Rikicin Gaza

Sin Na Ci Gaba Da Goyon Bayan Kawo Karshen Rikicin Gaza

October 9, 2025
TCN

Jami’an Tsaro Sun Cafke Ɓarayin Kayayyakin Turakun Wutar Lantarki Na Hanyar Mando Zuwa Jos

October 9, 2025
An Yi Tafiye-tafiye Miliyan 16.34 Da Suka Shafi Shiga Da Fita Daga Kasar Sin Yayin Hutun Kwanaki 8 Na Kasar 

An Yi Tafiye-tafiye Miliyan 16.34 Da Suka Shafi Shiga Da Fita Daga Kasar Sin Yayin Hutun Kwanaki 8 Na Kasar 

October 9, 2025
Nijeriya Ta Yi Asarar Ganga Miliyan 13.5 Na Ɗanyen Mai Ta Hanyar Sata Da Zagon-ƙasa – NEITI

Nijeriya Ta Yi Asarar Ganga Miliyan 13.5 Na Ɗanyen Mai Ta Hanyar Sata Da Zagon-ƙasa – NEITI

October 9, 2025
Duniya Ta Kara Ganin Bunkasuwar Sin a Lokacin Hutun Murnar Ranar Kafuwar Sabuwar Kasar

Duniya Ta Kara Ganin Bunkasuwar Sin a Lokacin Hutun Murnar Ranar Kafuwar Sabuwar Kasar

October 9, 2025
Fursunoni Ba Za Su Samu Damar Kada Kuri’a Ba A Zaben 2023 – INEC

Batun Umarnin Kotu Na Kama Tsohon Shugaban INEC Ƙage Ne Kawai – Shugaban Jam’iyyar AA 

October 9, 2025
An Samu Karuwar Sayayya Yayin Hutun Bikin Kafuwar Kasar Sin

An Samu Karuwar Sayayya Yayin Hutun Bikin Kafuwar Kasar Sin

October 9, 2025
Da Ɗumi-ɗumi: Tinubu Ya Zaɓi Farfesa Amupitan A Matsayin Sabon Shugaban INEC 

Da Ɗumi-ɗumi: Tinubu Ya Zaɓi Farfesa Amupitan A Matsayin Sabon Shugaban INEC 

October 9, 2025
Adadin Biyan Kudade Ta Intanet Yayin Hutun Bikin Kafuwar Jamhuriyar Jama’ar Sin Ya Kai Yuan Tiriliyan 13.26

Adadin Biyan Kudade Ta Intanet Yayin Hutun Bikin Kafuwar Jamhuriyar Jama’ar Sin Ya Kai Yuan Tiriliyan 13.26

October 9, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.