Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta umarci tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello da ya gabatar da kansa domin gurfanar da shi a gaban kotu.
Kotun ta yanke hukuncin ne a ranar Talata, yayin da kuma ta hana tsohon gwamnan daukar wani mataki har sai an gurfanar da shi a gaban kuliya.
Bugu da kari, kotun ta yi watsi da hukuncin da babbar kotun jihar Kogi ta yanke a baya.
Cikakkun bayanai daga baya…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp