• English
  • Business News
Tuesday, October 28, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Bai Kamata Mutum Ya Dogara Da Harkar Fim Kadai Ba -Hamza Talle Mai Fata

by Rabilu Sanusi Bena
1 year ago
Fim

Jarumi a masana’antar Kannywood Hamza Talle Mai Fata kokuma na Habiba kamar yadda wasu ke kiranshi ya ce ya yi da nasanin barin sauran sana’oin da ya ke yi ya tsunduma harkar fim ka’in da na’in, domin kuwa a yanzu da harkar fim ta canza salo ya bar samun alheri kamar yadda yake samu a baya.

Hamza ya ce duk da har yanzu bai daina harkar fim ba amma dai yayi danasanin da ya mayar da hankali kacokan a fim maimakon raba kafa da wata sana’ar, yanzu fim ya canza ba kamar a lokacin baya ba domin ni shaida ne a lokacin baya idan ka yi fim ya samu karbuwa a wajen mutane zaka dinga buga kwafi na kaset kana sayarwa yan kasuwa kana samun kudade.

  • Hadin Gurasa Na Zamani
  • An Gudanar Da Zaɓen Ƙananan Hukumomi Cikin Kwanciyar Hankali A Kaduna – Gwamna Sani

Amma yanzu sai dai ka dora a yanar gizo ka jira masu kallo su kalla kafin a baka wani abu,saboda haka samun ya banbanta da na lokacin baya da zaka yi ciniki da mai sayen kaset sai abinda ya yi maka sannan ka sallama inji shi.

Tun da farko fai Hamza ya bayyana yadda ya shigo wannan harka ta fin da kuma wanda yake dauka a matsayin maigida a wannan masana’antar ta Kannywood.

Ba wani abu ne ya yi sanadiyar shiga ta wannan harka ba illa soyayya, domin kuwa ni mutum ne wanda idan ina son abu to zanyi bakin kokarina wajen ganin na samu wannan abin, hakan ya sa ma na bukaci a rubuta mani fim dina ba farko mai suna Gida Da Waje, wanda a ciki na nuna irin yadda na ke matukar kaunar budurwata a cikin fim din.

LABARAI MASU NASABA

Gwarzon Mawaƙin Shekarar 2025, Skales

Neman Kudi Ne Ya Kawo Ni Masana’antar Kannywood Ba Fadakarwa Ba – Khadija Muhammad 

Kuma a duk fadin wannan masana’antar babu wani mutum da zan bugi kirji in kira shi a matsayin maigidana da ya wuce Bello Muhammad Bello (BMB) domin kuwa shi ne silar da ba sanu daukaka a Kannywood kuma ba zan taba mantawa da irin gudunmawar da ya bani a carrer ta ba ya kara da cewa.

Daga karshe Hamza ya shawarci duk wani da ke yi ko yake da niyyar fara wannan harka ta fim da ya tabbatar ya samu wata hanyar samun kudi kar ya dogara da fim kadai, domin kuwa haka suka yi a lokacin da suka fara wannan harka ta fim amma yanzu suna danasani.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji
Manyan Labarai

Gwarzon Mawaƙin Shekarar 2025, Skales

October 25, 2025
Neman Kudi Ne Ya Kawo Ni Masana’antar Kannywood Ba Fadakarwa Ba – Khadija Muhammad 
Nishadi

Neman Kudi Ne Ya Kawo Ni Masana’antar Kannywood Ba Fadakarwa Ba – Khadija Muhammad 

October 11, 2025
Me Ya Sa Jaruman Masana’antar Kannywood Ke Auren Sirri?
Nishadi

Me Ya Sa Jaruman Masana’antar Kannywood Ke Auren Sirri?

October 11, 2025
Next Post
FIFA Za Ta Yi Wa Harkar Saye Da Sayar Da ‘Yanwasa Garambawul

FIFA Za Ta Yi Wa Harkar Saye Da Sayar Da ‘Yanwasa Garambawul

LABARAI MASU NASABA

An Matsa Min Sai Na Koma Jam’iyyar APC – Gwamnan Filato

An Matsa Min Sai Na Koma Jam’iyyar APC – Gwamnan Filato

October 28, 2025
’Yansanda Sun Ƙaryata Rahoton Ƙone Gidan Shugaban Jam’iyyar PDP A Bauchi

’Yansanda Sun Ƙaryata Rahoton Ƙone Gidan Shugaban Jam’iyyar PDP A Bauchi

October 28, 2025
Mutum 18 Sun Mutu, 40 Sun Jikkata A Hatsarin Mota A Kebbi 

An Kashe Mutum 10 A Harin Ramuwar Gayya A Jihar Kebbi

October 28, 2025
Ganduje Na Kara Shan Matsin Lamba A Kan Ya Sauka

Zargin Almundahana: An Ɗage Shari’ar  Ganduje Da Matarsa Saboda Rashin Miƙa Takardu

October 28, 2025
An Fara Biyan Ma’aikata Sabon Mafi Ƙarancin Albashin N70,000 A Borno

Sojoji Sun Kashe Masu Yi Wa ISWAP 4 Safarar Makamai A Borno

October 28, 2025
Fim

APC Ta Yi Barazanar Dakatar Duk Kwamishinan Da Bai Sanya Irin Hular Tinubu Ba

October 27, 2025
An Yi Taron Tattaunawa Tsakanin Kasa Da Kasa A Amurka

An Yi Taron Tattaunawa Tsakanin Kasa Da Kasa A Amurka

October 27, 2025
Wakilan Sin Da Na Amurka Sun Yi Tattaunawa Mai Ma’ana Da Zurfi Da Kuma Amfani

Wakilan Sin Da Na Amurka Sun Yi Tattaunawa Mai Ma’ana Da Zurfi Da Kuma Amfani

October 27, 2025
Ribar Manyan Masana’antun Kasar Sin Ta Karu Da Kashi 3.2 Cikin Dari A Watanni Tara Na Farkon Bana

Ribar Manyan Masana’antun Kasar Sin Ta Karu Da Kashi 3.2 Cikin Dari A Watanni Tara Na Farkon Bana

October 27, 2025
Gwamnan Bauchi Ya Tabbatar Da Burgediya Janar Yake a Matsayin Sarkin Ƙabilar Sayawa

Gwamnan Bauchi Ya Tabbatar Da Burgediya Janar Yake a Matsayin Sarkin Ƙabilar Sayawa

October 27, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.