ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, November 14, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

CGTN Ya Nuna Yadda Mutanen Asiya Ke Kallon Amurka

by Sulaiman and CGTN Hausa
1 year ago
Cgtn

Wani binciken jin ra’ayin jama’a ya gano cewa, hargitsi na cikin gida da tsangwama da rikici, da kuma mulkin kama karya sun kasance siffar Amurka a ko da yaushe.

Kafar yada labarai ta CGTN ta babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na kasar Sin (CMG) da jami’ar Renmin ta kasar Sin ne suka gudanar da binciken, ta hannun cibiyar sadarwa ta kasa da kasa ta sabon zamani. An gudanar da binciken ne tsakanin wasu mutane daga kasashen Asiya.

  • Wang Yi Ya Yi Jawabi A Liyafar Murnar Cika Shekaru 70 Da Fitar Da Ka’idoji 5 Na Zaman Tare Cikin Lumana
  • Sin Ta Zargi Amurka Da Kitsa Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

A cikin binciken, kashi 84.4 cikin dari na masu amsa sun yi imanin cewa, tashin hankali sanadiyyar harbe-harben bindiga, ya zama cuta mai tsanani a cikin al’ummar Amurka, kuma kashi 75.4 cikin dari na masu amsa sun yi imanin cewa, akwai wariyar launin fata mai tsanani a Amurka.

ADVERTISEMENT

Bugu da kari, binciken ya gano cewa, kashi 69.1 cikin dari na masu amsa tambayoyi daga Asiya, sun zargi Amurka da daukar ma’aunoni biyu ga dokokin kasa da kasa. Kashi 64.4 cikin 100 kuma sun yi imanin cewa takunkuman da Amurka ta sanyawa wasu kasashe, wani mataki ne na haifar da matsi kan tattalin arzikinsu tare da yi musu mulkin mallaka. Kashi 67.4 cikin 100 na masu amsa kuma, sun soki Amurka saboda kakkaba wasu ka’idoji da ra’ayoyinta a kan sauran kasashe, da kuma yin watsi da dokokin da kasashen duniya suka amince da su. Har ila yau, kashi 67.9 cikin dari na masu amsa sun yi imanin cewa, Amurka tana amfani da girman dala don tura matsalolin tattalin arzikinta na cikin gida ga al’ummomin duniya, kana kashi 74.4 cikin dari na masu amsa sun yi imanin cewa Amurka kasa ce mai mulkin kama karya.

An gudanar da binciken ne tsakanin mutane 2009 daga kasashen Asiya guda 10, da suka hada da Singapore da Saudiya da Thailand da Hadaddiyar Daular Larabawa da Philippines da India da Indonesia da Malaysia da Pakistan da kuma Japan. (Safiyah Ma)

LABARAI MASU NASABA

Xi Jinping Ya Gana Da Sarkin Thailand

Babban Taron Kawancen Sin Da Afirka Ya Nuna Hadin Gwiwa Kan Gudanar Da Tsarin Shugabancin Duniya Na Bai-Daya

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Xi Jinping Ya Gana Da Sarkin Thailand
Daga Birnin Sin

Xi Jinping Ya Gana Da Sarkin Thailand

November 14, 2025
Babban Taron Kawancen Sin Da Afirka Ya Nuna Hadin Gwiwa Kan Gudanar Da Tsarin Shugabancin Duniya Na Bai-Daya
Daga Birnin Sin

Babban Taron Kawancen Sin Da Afirka Ya Nuna Hadin Gwiwa Kan Gudanar Da Tsarin Shugabancin Duniya Na Bai-Daya

November 14, 2025
Sin Ta Yi Tsokaci Kan Kalaman Da Firaministar Japan Takaichi Sanae Ta Yi A Kanta
Daga Birnin Sin

Sin Ta Yi Tsokaci Kan Kalaman Da Firaministar Japan Takaichi Sanae Ta Yi A Kanta

November 14, 2025
Next Post
Yadda Aka Yi Bikin Kaddamar Da Littafin Babban Editan LEADERSHIP A Abuja

Yadda Aka Yi Bikin Kaddamar Da Littafin Babban Editan LEADERSHIP A Abuja

LABARAI MASU NASABA

Rashin Daukar Tsauraran Matakai Na Iya Durkusar Da Bangaren Noma – Shehu Galadima

Dalilin Asusun NADF Na Yin Hadaka Da Gwamnatin Jihar Jigawa

November 14, 2025
Xi Jinping Ya Gana Da Sarkin Thailand

Xi Jinping Ya Gana Da Sarkin Thailand

November 14, 2025
BUK Za Ta Kafa Cibiyar Horas da Aikin Jarida da Sabbin Kafofin Sadarwa Na Zamani

BUK Za Ta Kafa Cibiyar Horas da Aikin Jarida da Sabbin Kafofin Sadarwa Na Zamani

November 14, 2025
Babban Taron Kawancen Sin Da Afirka Ya Nuna Hadin Gwiwa Kan Gudanar Da Tsarin Shugabancin Duniya Na Bai-Daya

Babban Taron Kawancen Sin Da Afirka Ya Nuna Hadin Gwiwa Kan Gudanar Da Tsarin Shugabancin Duniya Na Bai-Daya

November 14, 2025
Sin Ta Yi Tsokaci Kan Kalaman Da Firaministar Japan Takaichi Sanae Ta Yi A Kanta

Sin Ta Yi Tsokaci Kan Kalaman Da Firaministar Japan Takaichi Sanae Ta Yi A Kanta

November 14, 2025
Tsohon Gwamnan Anambra, Willie Obiano, Ya Rasu Yana Da Shekaru 70

Tsohon Gwamnan Anambra, Willie Obiano, Ya Rasu Yana Da Shekaru 70

November 14, 2025
ADC Ta Tsara Ka’idojin Da Shugabanninta Za Su Bi Don Tunkarar Zaben 2027

ADC Ta Tsara Ka’idojin Da Shugabanninta Za Su Bi Don Tunkarar Zaben 2027

November 14, 2025

Rikicin PDP: Fiye Da Wakilai 3,000 Ne Za Su Raba Gardama A Babban Taron Jam’iyyar

November 14, 2025
Kasar Sin Ta Kara Azamar Kirkiro Da Fasahar Sadarwar 6G

Kasar Sin Ta Kara Azamar Kirkiro Da Fasahar Sadarwar 6G

November 14, 2025
GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

November 14, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.