Shugaba Bola Tinubu ya nada kakakin majalisar wakilai mai barin gado, Femi Gbajabiamila a matsayin shugaban ma’aikatan fadar gwamnati.
An gabatar da shi ne a matsayin sabon shugaban ma’aikata a taron da shugaban kasa da hafsoshin tsaron kasar wanda ya gudana a fadar shugaban kasa da ke Abuja da safiyar Alhamis. 1 ga watan Yunin 2023.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp