Kotun daukaka kara da ke Abuja, ta soke zaben dan majalisar dattawa mai wakiltar Adamawa ta Arewa a majalisar dokokin tarayya, Ishaku Abbo.
Wata majiya ce ta tabbatar wa gidan talabijin na Channels cewa, kotun ta kwace kujerar Sanata Abbo na jam’iyyar APC, ta mika wa Amos Yohanna na jam’iyyar PDP.
Cikakken bayani na zuwa daga baya…