Wata kotu a Jihar Kano ta raba auren ‘yar Gwamnan Jihar, Asiya da mijinta Inuwa Uba, bayan shafe lokaci ana takaddama.
Tun da farko diyar Ganduje, ta bukaci a raba auren nasu, amma mijin nata ya bukaci ta biya shi sadakin da ya biya kafin aurenta.
Bayani na tafe…