Mutumin da yafi kowa tsayi a Nijeriya, Afeez Agoro Oladimiji, ya rasu a safiyar Alhamis 15 ga watan Yunin 2023.
Shahararraen dan wasan shirin reality TV star kuma jarumin fina-finai, za a yi jana’izarsa ne a gidansa inda yake zaune da ke Community road, unguwar Akoka.
Talla
An garzaya da shi Asibiti a ranar Larabar da ta gabata ne yayin da wata cuta ta tayar masa.
Cikakken Labari na zuwa daga baya…
Talla