Mataimakin shugaban kasar Kenya, William Ruto ya lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar.
Ruto ya doke abokin hamayyarsa Raila Odinga, wanda ya samu goyon bayan shugaba Uhuru Kenyatta a fafatawar da ya yi da mataimakinsa, Ruto.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kenya (IEBC) ce ta sanar da hakan a ranar Litinin bayan shafe kwanaki ana dakatar da zaben.
Cikakkun bayanai Daga baya….
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp