Shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP, Sanata Walid Jibrin, ya yi murabus daga mukaminsa sakamakon rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar.
Walid ya ce ya yi murabus ne domin kawar da rikicin da ke faruwa a jam’iyyar da kuma tabbatar da cewa Jam’iyyar su da dan takararta na shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya yi nasara a zaben shugaban kasa a 2023.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp