Ƙasa da awanni 24 kafin fara gudanar da zanga-zangar adawa da ƙuncin rayuwa da aka shirya yi a faɗin Nijeriya a ranar Alhamis 1 ga watan Agusta, rundunar ‘yansandan jihar Legas ta ce jami’anta sun yi nasara daƙile harin bam da ake ƙoƙarin tayar da shi a Ikeja, kusa da fadar fadar gwamnatin jihar.
Akwai karin bayani daga baya…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp