• English
  • Business News
Thursday, October 30, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Da Gaske Ronaldo Ya Fi Messi Samun Lambobin Yabo?

by Sulaiman
3 years ago
Ronaldo

Mutane da dama, musamman masoyan shahararrun ‘yan wasan biyu – Cristiano Ronaldo dan asalin kasar Portugal da Lionel Messi dan asalin kasar Argentina, sukan tambaya cewa waye ne yafi lashe kyaututtuakn lambar yabo?

Yau filin na mu ya nutse cikin zakulo muku wasu muhimman kyaututtuakn lambar yabo da shahararrun ‘yan wasan suka taba lashe wa.

  • 🇵🇹 wanda yafi zura kwallaye a raga – Ronaldo
  • 🇦🇷 wanda yafi taimako a zura kwallo a raga – Messi
  • 🇵🇹 wanda yafi zura kwallaye Uku a wasa daya – Ronaldo
  • 🇦🇷 wanda yafi iya shillewa da kwallo – Messi
  • 🇦🇷 wanda yafi lashe gwarzon kwallon shekara (Ballon Dor) – Messi
  • 🇦🇷 wanda yafi lashe takalmin zinari (Golden Boots) – Messi
  • 🇵🇹 wanda yafi zura kwallaye a gasar kofin zakarun Turai  – Ronaldo
  • 🇵🇹 wanda yafi taimakawa a zura  kwallaye a gasar kofin zakarun Turai  – Ronaldo
  • 🇦🇷 Most International MVP – Messi
  • 🇦🇷 Most IFFHS Playmaker – Messi
  • 🇵🇹 Most IFFHS Top Scorer – Ronaldo
  • 🇵🇹 wanda yafi zura kwallaye a wasannin kasa (International Goals) – Ronaldo
  • 🇦🇷 wanda yafi zura kwallaye a gasar kofin duniya (FIFA World cup goals) – Messi
  • 🇵🇹 wanda yafi taimaka wa a zura kwallaye a kofin duniya – Ronaldo
  • 🇵🇹 wanda yafi cin kwallaye da kai – Ronaldo
  • 🇵🇹 wanda yafi kowa yawan kwallaye – Ronaldo
  • 🇵🇹 wanda yafi yawan kwallaye a manyan wasannin (league) Nahiyar turai – Ronaldo
  • 🇵🇹 wanda yafi yawan kwallaye a karawarsa da manyan kungiyoyi – Ronaldo
  • 🇵🇹 Cikakken dan wasa – Ronaldo
  • 🇵🇹 wanda yafi lashe kyautar (Puskas Award) – Ronaldo
  • 🇵🇹 zakakurin dan wasan FIFA (“Fifa Best”) – Ronaldo
  • 🇵🇹 Most “UFFA best player” award – Ronaldo
  • 🇵🇹 wanda yafi lashe kofukan zakarun Turai  – Ronaldo
  • 🇵🇹 wanda yafi lashe kofukan wasannin kasashe – Ronaldo
  • 🇵🇹 Dan wasan karnin zamaninsa – Ronaldo
  • 🇵🇹 wanda yafi lashe kyautar “Gunniness world Record” – Ronaldo

 

🇵🇹 Cristiano Ronaldo shine dan kwallon da yafi kowa nasarar ajiye tarihi, karshen tuka-tiki-tik

 

LABARAI MASU NASABA

Ina Fatan Buga Kofin Duniya Na 2026 — Messi

El Classico: Abinda Ya Kamata Ku Sani Dangane Da Wasan Barcelona Da Real Madrid

Daga shafin: https://www.facebook.com/groups/129744240988429/permalink/1147134929249350/

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Ina Fatan Buga Kofin Duniya Na 2026 — Messi
Wasanni

Ina Fatan Buga Kofin Duniya Na 2026 — Messi

October 28, 2025
El Classico: Abinda Ya Kamata Ku Sani Dangane Da Wasan Barcelona Da Real Madrid
Wasanni

El Classico: Abinda Ya Kamata Ku Sani Dangane Da Wasan Barcelona Da Real Madrid

October 26, 2025
Tornadoes Ta Doke Pillars A Wasan Farko Na Babaganaru
Wasanni

Tornadoes Ta Doke Pillars A Wasan Farko Na Babaganaru

October 26, 2025
Next Post
2023: “Atiku Zai Lashe Zabensa A Zagayen Farko”, Martanin PDP Ga INEC

Rikicin PDP A Ribas: Atiku Muke Wa Biyayya Ba Wike Ba

LABARAI MASU NASABA

Majalisar Dattawa Ta Tabbatar Da Bernard Doro A Matsayin Ministan Harkokin Jin Ƙai

Majalisar Dattawa Ta Tabbatar Da Bernard Doro A Matsayin Ministan Harkokin Jin Ƙai

October 30, 2025
Wata 3 Da Naɗin Shugaban APC, Sunan Yilwatda Har Yanzu Na Nan A Matsayin Minista A Shafin Ma’aikatar

Wata 3 Da Naɗin Shugaban APC, Sunan Yilwatda Har Yanzu Na Nan A Matsayin Minista A Shafin Ma’aikatar

October 30, 2025
Tinubu Ya Nada Musa Aliyu A Matsayin Shugaban ICPC

Tinubu Ya Amince Da Ƙara Harajin Shigo Da Man Fetur Da Dizal Zuwa Kashi 15

October 30, 2025
Sin Za Ta Harba Kumbon Shenzhou-21

Sin Za Ta Harba Kumbon Shenzhou-21

October 30, 2025
Xi Jinping: Sin Da Amurka Za Su Iya Hada Kai Don Sauke Nauyin Dake Wuyansu Na Manyan Kasashe Da Daukar Ainihin Matakai

Xi Jinping: Sin Da Amurka Za Su Iya Hada Kai Don Sauke Nauyin Dake Wuyansu Na Manyan Kasashe Da Daukar Ainihin Matakai

October 30, 2025
Sojoji Sun Ceto Wani Mutum Da Aka Sace A Taraba

Sojoji Sun Ceto Wani Mutum Da Aka Sace A Taraba

October 30, 2025
Majalisar Dokokin Kano Ta Ce An Yi Rashin Adalci Wajen ÆŠaukar Aikin Kwastam A Nijeriya

Majalisar Dokokin Kano Ta Ce An Yi Rashin Adalci Wajen ÆŠaukar Aikin Kwastam A Nijeriya

October 30, 2025
Ronaldo

Bai Kamata Gwamnati Ta Ke Ciyo Bashi Bayan Cire Tallafin Man Fetur Ba – Sanusi II

October 30, 2025
Tinubu Ya Gaza Wajen Magance Matsalar Tsaro A Nijeriya — Atiku

Atiku Ya Soki Gwamnatin Tinubu Kan Sauya Sunayen WaÉ—anda Aka Yi Wa Afuwa

October 30, 2025
Sakamakon Nazarin CGTN Ya Yabawa Gudunmuwar Sin Ga Dunkulewar Yankin Asiya Da Pasifik

Sakamakon Nazarin CGTN Ya Yabawa Gudunmuwar Sin Ga Dunkulewar Yankin Asiya Da Pasifik

October 29, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.