Mutane da dama, musamman masoyan shahararrun ‘yan wasan biyu – Cristiano Ronaldo dan asalin kasar Portugal da Lionel Messi dan asalin kasar Argentina, sukan tambaya cewa waye ne yafi lashe kyaututtuakn lambar yabo?
Yau filin na mu ya nutse cikin zakulo muku wasu muhimman kyaututtuakn lambar yabo da shahararrun ‘yan wasan suka taba lashe wa.
- 🇵🇹 wanda yafi zura kwallaye a raga – Ronaldo
- 🇦🇷 wanda yafi taimako a zura kwallo a raga – Messi
- 🇵🇹 wanda yafi zura kwallaye Uku a wasa daya – Ronaldo
- 🇦🇷 wanda yafi iya shillewa da kwallo – Messi
- 🇦🇷 wanda yafi lashe gwarzon kwallon shekara (Ballon Dor) – Messi
- 🇦🇷 wanda yafi lashe takalmin zinari (Golden Boots) – Messi
- 🇵🇹 wanda yafi zura kwallaye a gasar kofin zakarun Turai – Ronaldo
- 🇵🇹 wanda yafi taimakawa a zura  kwallaye a gasar kofin zakarun Turai – Ronaldo
- 🇦🇷 Most International MVP – Messi
- 🇦🇷 Most IFFHS Playmaker – Messi
- 🇵🇹 Most IFFHS Top Scorer – Ronaldo
- 🇵🇹 wanda yafi zura kwallaye a wasannin kasa (International Goals) – Ronaldo
- 🇦🇷 wanda yafi zura kwallaye a gasar kofin duniya (FIFA World cup goals) – Messi
- 🇵🇹 wanda yafi taimaka wa a zura kwallaye a kofin duniya – Ronaldo
- 🇵🇹 wanda yafi cin kwallaye da kai – Ronaldo
- 🇵🇹 wanda yafi kowa yawan kwallaye – Ronaldo
- 🇵🇹 wanda yafi yawan kwallaye a manyan wasannin (league) Nahiyar turai – Ronaldo
- 🇵🇹 wanda yafi yawan kwallaye a karawarsa da manyan kungiyoyi – Ronaldo
- 🇵🇹 Cikakken dan wasa – Ronaldo
- 🇵🇹 wanda yafi lashe kyautar (Puskas Award) – Ronaldo
- 🇵🇹 zakakurin dan wasan FIFA (“Fifa Best”) – Ronaldo
- 🇵🇹 Most “UFFA best player” award – Ronaldo
- 🇵🇹 wanda yafi lashe kofukan zakarun Turai – Ronaldo
- 🇵🇹 wanda yafi lashe kofukan wasannin kasashe – Ronaldo
- 🇵🇹 Dan wasan karnin zamaninsa – Ronaldo
- 🇵🇹 wanda yafi lashe kyautar “Gunniness world Record” – Ronaldo
Talla
🇵🇹 Cristiano Ronaldo shine dan kwallon da yafi kowa nasarar ajiye tarihi, karshen tuka-tiki-tik
Daga shafin: https://www.facebook.com/groups/129744240988429/permalink/1147134929249350/
Talla