• English
  • Business News
Saturday, October 18, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Darajar Cinikayya Tsakanin Sin Da Kasashe Mambobin BRICS Ta Karu Da Kaso 11.3 A Rubu’in Farkon Bana

by CGTN Hausa
1 year ago
Sin

LABARAI MASU NASABA

Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103

Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai

Hukumar kwastam ta kasar Sin ta bayyana a yau Laraba cewa, darajar cinikayya tsakanin kasar Sin da kasashe mambobin kungiyar BRICS, ta kai yuan triliyan 1.49, kwatankwacin dalar Amurka biliyan 209.7, a cikin rubu’in farko na bana, adadin da ya karu da kaso 11.3 bisa makamancin lokacin bara.

Hukumar ta ce wannan adadi shi ya dauki kaso 14.7 na jimilar cinikayyar Sin da kasashen waje a wannan lokaci.

  • An Yi Gwajin Tafiya Cikin Teku Na Jirgin Ruwa Mai Dauke Da Jiragen Saman Yaki Na Uku Na Sin
  • Xi Ya Amsa Wasikar Ma’aikatan Kamfanin Samar Da Karafa Na Smederevo Dake Serbia

Daga cikin mambobin na BRICS, kuma a matsayinta na babbar abokiyar ciniyayya ta kasar Sin a nahiyar Afrika tsawon shekaru 14 a jere, Afrika ta Kudu ta samu ci gaba sosai a cinikayyarta da Sin. Kuma cikin rubu’in na farko na bana, jimilar kayayyakin da Sin ta kai Afrika ta Kudu ta kai yuan biliyan 35.11, yayin da kasar ta kawo kasar Sin ya kai yuan biliyan 66.46.

Bugu da kari, kasar Sin tana aiwatar da hadin gwiwa da Masar da Habasha a bangaren kayayyakin more rayuwa, kuma cikin rubu’in na farkon bana, ayyukan kwangila da Sin ta aiwatar a kasashen biyu sun karu matuka. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103
Daga Birnin Sin

Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103

October 18, 2025
Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai
Daga Birnin Sin

Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai

October 18, 2025
Mataimakin Firaministan Sin Ya Zanta Da Sakataren Baitul-mali Da Wakilin Cinikayyar Amurka
Daga Birnin Sin

Mataimakin Firaministan Sin Ya Zanta Da Sakataren Baitul-mali Da Wakilin Cinikayyar Amurka

October 18, 2025
Next Post
Sabuwar Dokar Kare Tsohon Garin Kashgar Na Jihar Xinjiang Ta Sin Ta Fara Aiki

Sabuwar Dokar Kare Tsohon Garin Kashgar Na Jihar Xinjiang Ta Sin Ta Fara Aiki

LABARAI MASU NASABA

ASUU

Cikin Wata 9 Farfesoshi 309 Sun Bar Aiki A Jami’o’in Gwamnati, In Ji ASUU

October 18, 2025
Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103

Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103

October 18, 2025
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

October 18, 2025
Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai

Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai

October 18, 2025
Sharhi Kan Noman Agwaluma A Nijeriya

Sharhi Kan Noman Agwaluma A Nijeriya

October 18, 2025
Mataimakin Firaministan Sin Ya Zanta Da Sakataren Baitul-mali Da Wakilin Cinikayyar Amurka

Mataimakin Firaministan Sin Ya Zanta Da Sakataren Baitul-mali Da Wakilin Cinikayyar Amurka

October 18, 2025
JIBWIS FCT Ta Yi Taron Yaye Iyaye Mata Da Suka Kammala Koyon Sana’o’i

JIBWIS FCT Ta Yi Taron Yaye Iyaye Mata Da Suka Kammala Koyon Sana’o’i

October 18, 2025
‘Yansanda Sun Cafke Ɓarayi 13 Tare Da Ƙwato Shanu 27 A Kaduna

Gwamnatin Jihar Taraba Ta Ayyana Yi Wa Kasuwannin Sayar Da Dabbobi 9 Garanbawul

October 18, 2025
Iwobi Na Dab Da Kafa Tarihi A Gasar Firimiya

Iwobi Na Dab Da Kafa Tarihi A Gasar Firimiya

October 18, 2025
Dalilin Bankin AfDB Na Yin Hadaka Da WFP Da IFPRI

Dalilin Bankin AfDB Na Yin Hadaka Da WFP Da IFPRI

October 18, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.