Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un
“Na yi matukar bakin ciki da samun labarin rasuwar daya daga cikin jami’an tsaro na, Abdulrahman Gambo, a hadarin mota.
Talla
“Abdulrahman, mutum ne ladabi da aminci a cikin jami’aina. Kuma duk jama’ar da ke kewaye dashi za mu yi kewarsa.
“Allah Madaukakin Sarki Ya jikanshi yasa mutuwa hutu ce a gareshi ba shi.” Inji Abba Kabir Yusuf (Gida-gida)
Talla