Dan majalisa mai wakiltar mazabar Rogo, Jibrin Falgore na jam’iyyar NNPP, ya zama kakakin majalisar dokokin Jihar Kano ta 10.
Dan majalisa mai wakiltar mazabar Dala, Lawal Hussaini, da Musa Kachako, mamba mai wakiltar mazabar Takai ne suka tsayar da Falgore.
Cikakken bayani na tafe…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp