Ma’aikatar cinikayya ta kasar Sin ta sanar a yau Litinin cewa, jarin kai tsaye da aka zuba a babban yankin kasar Sin wato FDI, ya karu da kashi 14.5 bisa 100 idan aka kwatanta da na watan Janairun bara zuwa Yuan biliyan 127.69. (Mai fassarawa: Ibrahim)