Daya daga cikin fitattun Jaruman da ke haskawa a shirin Lu’u Lu’u, jarumin daya shafe tsahon shekaru 13 cikin masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood LAWAL IBRAHIM GUNGU, wanda aka fi sani da BAWAN MATA, Ya yi kira ga gwamnati game da ci gaban masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, ya kuma yi Karin haske game da yadda masana’antar Kannywood take, musamman ta yadda wasu ke yi mata kallon hadarin kaji, domin a cewarsa sana’a ce mai alfarma da albarka, har ma da wasu batutuwan da suka shafin sana’arsa ta fim, ga dai tattaunawar tare da wakiliyarmu RABI’AT SIDI BALA Kamar haka;