• English
  • Business News
Monday, November 3, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Firaministan Sin Ya Jaddada Bukatar Kyautata Yanayin Kasuwanci Da Kara Habaka Kasuwanni

by CGTN Hausa
2 years ago
лªÉçÕÕÆ¬£¬±±¾©£¬2023Äê12ÔÂ20ÈÕ
    ÀîÇ¿Ö÷³Ö¹úÎñÔºµÚÎå´ÎרÌâѧϰ
    12ÔÂ20ÈÕÉÏÎ磬¹úÎñÔºÒÔ¡°´òÔìÊг¡»¯·¨Öλ¯¹ú¼Ê»¯Ò»Á÷ÓªÉÌ»·¾³£¬³ÖÐø¼¤·¢Êг¡»îÁ¦ºÍÉç»á´´ÔìÁ¦¡±ÎªÖ÷Ì⣬½øÐеÚÎå´ÎרÌâѧϰ¡£¹úÎñÔº×ÜÀíÀîÇ¿Ö÷³ÖרÌâѧϰ¡£
    лªÉç¼ÇÕß ÅÓÐËÀ× Éã

лªÉçÕÕÆ¬£¬±±¾©£¬2023Äê12ÔÂ20ÈÕ ÀîÇ¿Ö÷³Ö¹úÎñÔºµÚÎå´ÎרÌâѧϰ 12ÔÂ20ÈÕÉÏÎ磬¹úÎñÔºÒÔ¡°´òÔìÊг¡»¯·¨Öλ¯¹ú¼Ê»¯Ò»Á÷ÓªÉÌ»·¾³£¬³ÖÐø¼¤·¢Êг¡»îÁ¦ºÍÉç»á´´ÔìÁ¦¡±ÎªÖ÷Ì⣬½øÐеÚÎå´ÎרÌâѧϰ¡£¹úÎñÔº×ÜÀíÀîÇ¿Ö÷³ÖרÌâѧϰ¡£ лªÉç¼ÇÕß ÅÓÐËÀ× Éã

LABARAI MASU NASABA

Shugaba Xi Ya Mika Sakon Taya Murnar Bude Babban Gidan Tarihi Na Kasar Masar

Ziyarar Shugaba Xi A Koriya Ta Kudu Ta Bude Babin Yaukaka Hadin Gwiwar Yankin Asiya Da Fasifik

Firaministan kasar Sin Li Qiang, ya jaddada bukatar samar da wani yanayi na kasuwanci mai inganci, da ya dace da yanayin kasuwa, mai martaba doka da oda, da zama na kasa da kasa, don sa kaimi ga samun bunkasuwa mai inganci a kasar Sin, ta yadda za a kara kuzarin kasuwanni a ko da yaushe.

Li ya bayyana, yayin wani zaman nazari da majalisar gudanarwar kasar ta shirya cewa, kyautata yanayin kasuwanci na da matukar muhimmanci, wajen kara karfin kasuwanni, da kara samun bunkasuwa.

Ya ce, a cikin matakan da aka dauka don cimma wannan buri, za a kara yin kokari wajen kiyaye takarar kasuwa bisa adalci, da kawar da ka’idoji da ayyukan da ke kawo cikas ga hadewar kasuwanni, da yin takara mai tsafta, don tabbatar da cewa, dukkan nau’o’in kamfanoni sun shiga takara bisa adalci, da kara kare hakkoki da moriyar dukkan nau’o’in kasuwanci.(Ibrahim)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Shugaba Xi Ya Mika Sakon Taya Murnar Bude Babban Gidan Tarihi Na Kasar Masar
Daga Birnin Sin

Shugaba Xi Ya Mika Sakon Taya Murnar Bude Babban Gidan Tarihi Na Kasar Masar

November 2, 2025
Ziyarar Shugaba Xi A Koriya Ta Kudu Ta Bude Babin Yaukaka Hadin Gwiwar Yankin Asiya Da Fasifik
Daga Birnin Sin

Ziyarar Shugaba Xi A Koriya Ta Kudu Ta Bude Babin Yaukaka Hadin Gwiwar Yankin Asiya Da Fasifik

November 2, 2025
Taron APEC Na 2026 Da Za A Shirya A Kasar Sin Zai Bude Sabon Babin Na Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik
Daga Birnin Sin

Taron APEC Na 2026 Da Za A Shirya A Kasar Sin Zai Bude Sabon Babin Na Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

November 2, 2025
Next Post
Madaidaitan Ra’ayoyin Xi Jinping Kan Ayyukan Raya Aikin Gona Da Samar Da Abinci

Madaidaitan Ra’ayoyin Xi Jinping Kan Ayyukan Raya Aikin Gona Da Samar Da Abinci

LABARAI MASU NASABA

Kwankwaso Ya Gargaɗi Trump Kan Barazana Ga Nijeriya

Kwankwaso Ya Gargaɗi Trump Kan Barazana Ga Nijeriya

November 2, 2025
Gumi Ya Nemi Nijeriya Ta Katse Hulɗa Da Amurka Idan Trump Bai Janye Barazanar Sa Ba

Gumi Ya Nemi Nijeriya Ta Katse Hulɗa Da Amurka Idan Trump Bai Janye Barazanar Sa Ba

November 2, 2025
Shugaba Xi Ya Mika Sakon Taya Murnar Bude Babban Gidan Tarihi Na Kasar Masar

Shugaba Xi Ya Mika Sakon Taya Murnar Bude Babban Gidan Tarihi Na Kasar Masar

November 2, 2025
Ƙasashen Da Ba Su Yanke Hukuncin Kisa A Duniya Ba

Ƙasashen Da Ba Su Yanke Hukuncin Kisa A Duniya Ba

November 2, 2025
Ziyarar Shugaba Xi A Koriya Ta Kudu Ta Bude Babin Yaukaka Hadin Gwiwar Yankin Asiya Da Fasifik

Ziyarar Shugaba Xi A Koriya Ta Kudu Ta Bude Babin Yaukaka Hadin Gwiwar Yankin Asiya Da Fasifik

November 2, 2025
Yadda Za Ku Hada Fab Biskit

Yadda Za Ku Hada Fab Biskit

November 2, 2025
Kano Pillars Ta Koma Matsayi Na 20 Bayan Shan Kashi A Hannun Enyimba

Kano Pillars Ta Koma Matsayi Na 20 Bayan Shan Kashi A Hannun Enyimba

November 2, 2025
Wolves Ta Kori Da Kocinta Vitor Pereira Sakamakon Rashin Nasara

Wolves Ta Kori Da Kocinta Vitor Pereira Sakamakon Rashin Nasara

November 2, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

2027: Yadda Gwamnoni Suka Yi Fatali Da Mataimakansu Wajen Zaɓo Waɗanda Za Su Gaje Su

November 2, 2025
Gidauniyar IRM Da KADCHMA Ta Ƙaddamar Da Inshorar Lafiya Kyauta Ga Mutane 200 A Kaduna

Gidauniyar IRM Da KADCHMA Ta Ƙaddamar Da Inshorar Lafiya Kyauta Ga Mutane 200 A Kaduna

November 2, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.