ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, November 13, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

by Rabi'at Sidi Bala
2 years ago
GORON JUMA'A

Jama’a barkanku da Juma’a, barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na Goron Juma’a, shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaisuwarsa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa. A yau ma shafin na tafe da sakon gaishe-faishenku wadanda kuka turo mana kamar haka:

Sako daga 08169397143:

Salam. Dubun gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan Jarida ta mu mai tarin albarka, ina yi wa al’ummar musulmi barka da juma’a. Ina son abokanai ne wanda za mu yi zumunci da masoya na Arziki, ni mutumin Nassarawa State ne, 08169397143 Ma’assalam.

ADVERTISEMENT

Sako daga Dahiru Musa mai sai da Jarida Bakin Bata Jihar Kano 0803 139 6778:

Dubun gaisuwa tare da fatan alkhairi ga wannan jarida tamu mai albarka, ina so na mika gaisuwar Gorin Juma’a ta zuwa ga  abokanaina kamar haka;  Alhaji Jinjiri na Alhaji Shu’aibu  Lamiru Musa Mile 12 Legas, dana Getso Bebeji da Kabiru mai shayi da Dan Habi Zabo da Yusuf  Letu Duku a garin Sabon Layi Kara Gwarzo Jihar Kano.

LABARAI MASU NASABA

GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

Sako daga Muhammad Idris Aliyu Sarkin Furniture 07026402061:

Assalamu Alaikum da fatan kuna cikin koshin lafiya, dan Allah ina so a mika mun sakon gaisuwata zuwa ga Rayuwata Zainab Gambo Aliyu Daudawa, hakika ina tare da ke kamar lokaci, ko in ce Mutuwa. Haka zalika kaunarki ta yi mun kamun maita, tare da sammu, sihiri da kuma jifan da bai da Magani, kina raina Amina Yakubu Musa zan kare Mutuncinki, in ririta tare da fifitaki kamar jaririya na damu da damuwarki kamar yunwar cikina, A karshe ina sanku baki daya Allah ya hada kawunanmu ya kai mu ranar Baru daga Masoyi, kuma Uban ‘ya’yanku Muhammad Idris Aliyu Sarkin Furiture 07026402061, 09018038241, 07044985160 Bissalam.

Sako daga Sabo Kima Maraban Jos Kaduna 07031102553:

Salam ina mika sakon gaisuwa da taya shugabanin tsaron kasa wadanda shugaban kasa Alhaji Bola Ahamad Tinibu ya nada murna, mu taya su da addu’a Allah Subhanahu wata Alah ya basu ikon sauke nauyin da aka dora masu, kuma su yi aiki bisa adalci don samun dauwamammen zaman lafiya a Najeriya.

Sako daga Abubakar Yusuf Zaria 08032337145:

Assalamu alaikum, da fatan mun wayi gari lafiya barkan mu da juma’a ina gaida abokaina da ‘yan uwana baki daya da fatan za mu yi juma’a lafiya.

Sako daga Siyama Abdallahi

Ina mika sakon Goron Juma’a zuwa ga iyayena Hajiya A’isha da Alhaji Abdallahi, sannan da ‘yan uwana da abokan arziki kamar su; Asma’u, Ummi, Mubarak, Bashir, Zarah, Nabila, Sadiya, Safiyya, Nuwaira, Fatima, Bilkisu, Hussaina, Aimana (beauty), Maryam, Khadija, Jasmine, Dominion, Jamila, Anty Kubra, Anty Hafsatu, Anty Zainab, Anty Wasila,   Nasiba (princess) da dai sauransu da fatan sun yi Juma’a lafiya.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

GORON JUMA’A
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

November 7, 2025
Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

October 3, 2025
Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

September 26, 2025
Next Post
Shugaban Jam’iyyar APC Na Jihar Neja Ya Yi Murabus Daga Kan Mukaminsa

Shugaban Jam'iyyar APC Na Jihar Neja Ya Yi Murabus Daga Kan Mukaminsa

LABARAI MASU NASABA

Ayyukan Kirkire-kirkire Na Kamfanonin Sin Na Kara Zama Babbar Kadara Ga Duniya

Ayyukan Kirkire-kirkire Na Kamfanonin Sin Na Kara Zama Babbar Kadara Ga Duniya

November 13, 2025
Neman Gurbin Kofin Duniya: Nijeriya Ta Lallasa Gabon Da Ci 4

Neman Gurbin Kofin Duniya: Nijeriya Ta Lallasa Gabon Da Ci 4

November 13, 2025
An Gudanar Da Taro Mai Taken “Shugabancin Duniya: Ayyukan Matasa” A Johannesburg Dake Afirka Ta Kudu

An Gudanar Da Taro Mai Taken “Shugabancin Duniya: Ayyukan Matasa” A Johannesburg Dake Afirka Ta Kudu

November 13, 2025
Xi Ya Bukaci Matasa Masanan Harkokin Sin Su Kasance Gada Tsakanin Sin Da Duniya

Xi Ya Bukaci Matasa Masanan Harkokin Sin Su Kasance Gada Tsakanin Sin Da Duniya

November 13, 2025
Shugabannin Sin Da Comoros Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 50 Da Kafa Alakar Diplomasiyya Tsakanin Kasashensu 

Shugabannin Sin Da Comoros Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 50 Da Kafa Alakar Diplomasiyya Tsakanin Kasashensu 

November 13, 2025
Sanarwar Taron Ministocin Harkokin Waje Na Kungiyar G7 Ba Ta Da Tushe

Sanarwar Taron Ministocin Harkokin Waje Na Kungiyar G7 Ba Ta Da Tushe

November 13, 2025
NDLEA Ta Ƙona Miyagun Ƙwayoyi Sama Da Kilo 52,000 A Kaduna

NDLEA Ta Ƙona Miyagun Ƙwayoyi Sama Da Kilo 52,000 A Kaduna

November 13, 2025
An Kafa Cibiyar Kiwon Lafiya Ta Hadin Gwiwa Ta Farko Tsakanin Sin Da Afirka A Guinea

An Kafa Cibiyar Kiwon Lafiya Ta Hadin Gwiwa Ta Farko Tsakanin Sin Da Afirka A Guinea

November 13, 2025
Jiga Jigan APC Sun Ziyarci Majalisar Wakilai Bayan Sauya Sheƙar Ƴan NNPP 2

Jiga Jigan APC Sun Ziyarci Majalisar Wakilai Bayan Sauya Sheƙar Ƴan NNPP 2

November 13, 2025
NIQS Ta Buƙaci Gwamnati Ta Tsawatar Kan Tsadar Gidajen Haya A Manyan Birane

NIQS Ta Buƙaci Gwamnati Ta Tsawatar Kan Tsadar Gidajen Haya A Manyan Birane

November 13, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.