• English
  • Business News
Thursday, October 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

by Rabi'at Sidi Bala
2 years ago
Goron Juma'a

Goron Juma'a

Jama’a barkanku da kasancewa tare da shafin GORON JUMA’A, shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa. Barkanmu da wannan rana ta juma’a, da fatan kowa zai yi juma’a lafiya. Ga kadan daga cikin sakonnin da muke tafe da su a wannan rana, wanda ku masu karatu ku ka turo mana su, ga su kamar haka:

Sako daga Habibu Agent Maraba Yanlemu. 07080465867:

Ina gaida matata Halimatu Sadiya, da yarana Fatima Binta, Aliyu Ala-sar, da Yayyena Malam Abdulamini, Hajji Iliyasu, Sa’idu S P, Hon Mohammedu, Ibrahima Masha’Allah, ina gaida Ya Habu da Yaransa Tella Isa Dadi da Rabi’u, da kannena Haruna Me Albasa, Kabiru S S S.

Sako daga Idris Fatima Aliyu [SAN]. 08169003004:

Assalamu Alaikum Leadership Hausa. Ina muku fatan Alkhairi, ina so a mikan sakon gaisuwar Goron Juma’a ta ga mahaifina Alh. Idris Aliyu Daudawa, sai mahaifiyata Haj. Rukayyatu Habib, da ‘yan uwana Sulaiman, Muhammad, Aisha, Safiyya, Habib da Hauwa’u. Sai kuma ‘yar uwata Maryam Isma’il Shata. fatan Allah ya kara muku lafiya da nisan kwana, da fatan kuma kowa zai yi juma’a lafiya.

LABARAI MASU NASABA

GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

Sako daga Sajida Abdulkadir Jihar Kano:

Ina gaida Ummana da Abbana, ina gaida yayata Alawiyya da Alhaji, sai kannena Zuhra da Muhammad da Imaan, da Jawad da Taufik. Ina gaida Aunty Khadija da Yaya Siyama da kanwata Humaira, da Al’amin, da fatan kowa zai yi sallar juma’a lafiya.

Sako daga Al’amin Muhammad daga Katsina:

Ina gaida iyayena da ‘yan uwana, ina gaida abokaina kamar su; Abbakar Salis, Nana Amina, Nana Khadija, Minono, Aisha Khabir, Amir Abdulkadir, Muhammad Bashir, Khalil Muhd, Al’amin Abdulrashid da fatan za su yi sallar juma’a lafiya. Ina gida Maman Fati, Yaya Usman, Yaya Aliyu, Yaya Abba, tare da dukkanin musulmai na duniya, da fatan an yi sallar juma’a ko za a yi juma’a lafiya.

Sako daga Maryam Abdullahi Aminu Mudi Spikin daga Jihar Kano:

Ina gaida Iyayena da ‘yan uwana da abokan arziki, ina gaida kawayena kamar su; Imaan Boulam, Halima Abbah, Zahra’u Muhammad, Fatima Idris, Fatima Salisu, Maryam Bashir Sharif, Hauwa Abdulmudallib, Hauwa Harun, Halima Muhammad, Fatima Muhammad, Rabi’a Nura, Rukayya Kabir, Maryam Kabir, Hassana Yakubu, Hajara Abdullahi, Ummu Abiha Abdullahi, Fati, Amina, Aisha Abdulrahman, Khadija Tahir, Fauziyya Muhammad, Otashe Serah Samson, Peculiar Michael Dodi, Aisha Musa, Khadija Abdullahi, Khadija Abbas, Maryam Wada, da fatan kuna cikin koshin lafiya. Ina gaida dukkanin musulmai da fatan za su yi juma’a lafiya.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

October 3, 2025
Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

September 26, 2025
Yadda Wasu Mata Ke Gwada Mazansu Ta Hanyar Magana Da Su Ta Wasu Hanyoyi Don Sanin Ku Suna Kula Mata
Madubin Rayuwa

Yadda Wasu Mata Ke Gwada Mazansu Ta Hanyar Magana Da Su Ta Wasu Hanyoyi Don Sanin Ku Suna Kula Mata

September 21, 2025
Next Post
NLC Za Ta Gudanar Da Yajin Aikin Gargadi Na Kwanaki 2 Kan Cire Tallafin Fetur

NLC Za Ta Gudanar Da Yajin Aikin Gargadi Na Kwanaki 2 Kan Cire Tallafin Fetur

LABARAI MASU NASABA

TCN

Jami’an Tsaro Sun Cafke Ɓarayin Kayayyakin Turakun Wutar Lantarki Na Hanyar Mando Zuwa Jos

October 9, 2025
An Yi Tafiye-tafiye Miliyan 16.34 Da Suka Shafi Shiga Da Fita Daga Kasar Sin Yayin Hutun Kwanaki 8 Na Kasar 

An Yi Tafiye-tafiye Miliyan 16.34 Da Suka Shafi Shiga Da Fita Daga Kasar Sin Yayin Hutun Kwanaki 8 Na Kasar 

October 9, 2025
Nijeriya Ta Yi Asarar Ganga Miliyan 13.5 Na Ɗanyen Mai Ta Hanyar Sata Da Zagon-ƙasa – NEITI

Nijeriya Ta Yi Asarar Ganga Miliyan 13.5 Na Ɗanyen Mai Ta Hanyar Sata Da Zagon-ƙasa – NEITI

October 9, 2025
Duniya Ta Kara Ganin Bunkasuwar Sin a Lokacin Hutun Murnar Ranar Kafuwar Sabuwar Kasar

Duniya Ta Kara Ganin Bunkasuwar Sin a Lokacin Hutun Murnar Ranar Kafuwar Sabuwar Kasar

October 9, 2025
Fursunoni Ba Za Su Samu Damar Kada Kuri’a Ba A Zaben 2023 – INEC

Batun Umarnin Kotu Na Kama Tsohon Shugaban INEC Ƙage Ne Kawai – Shugaban Jam’iyyar AA 

October 9, 2025
An Samu Karuwar Sayayya Yayin Hutun Bikin Kafuwar Kasar Sin

An Samu Karuwar Sayayya Yayin Hutun Bikin Kafuwar Kasar Sin

October 9, 2025
Da Ɗumi-ɗumi: Tinubu Ya Zaɓi Farfesa Amupitan A Matsayin Sabon Shugaban INEC 

Da Ɗumi-ɗumi: Tinubu Ya Zaɓi Farfesa Amupitan A Matsayin Sabon Shugaban INEC 

October 9, 2025
Adadin Biyan Kudade Ta Intanet Yayin Hutun Bikin Kafuwar Jamhuriyar Jama’ar Sin Ya Kai Yuan Tiriliyan 13.26

Adadin Biyan Kudade Ta Intanet Yayin Hutun Bikin Kafuwar Jamhuriyar Jama’ar Sin Ya Kai Yuan Tiriliyan 13.26

October 9, 2025
SSANU Da NASU Sun Yi Zanga-Zanga A Abuja Kan Rashin Cika Alƙawarin Gwamnati

SSANU Da NASU Sun Yi Zanga-Zanga A Abuja Kan Rashin Cika Alƙawarin Gwamnati

October 9, 2025
An Umurci Manyan Makarantu Su Mayar Da Kuɗaɗen TETFund Da Ba Su Kashe Ba

An Umurci Manyan Makarantu Su Mayar Da Kuɗaɗen TETFund Da Ba Su Kashe Ba

October 9, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.