• English
  • Business News
Wednesday, October 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

byRabi'at Sidi Bala
1 year ago
GORON JUMA'A

Shafin GORON JUMA’A, fili ne na musamman wanda ya ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan’uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa har ma da wadanda a ka dade ba a hadu ba. Kamar kowane mako filin na tafe da sakon gaishe-gaishenku wanda ku ka aiko mana, sai dai ka fin na mika sakonninku sai na fara mika sakon gaisuwa ga edita Abdulrazak Yahuza Jere, tare da mataimakinsa Hamza Bello, da kuma sauran ma’aikatan LEADERSHIP Hausa wadanda ban ambaci sunayenau ba, da fatan suna cikin koshin lafiya, kuma da fatan za su yi juma’a lafiya.

Sakon gaisuwar goron juma’a zuwa ga ma’abotan shafin Taskira, kamar su; Hafsat Sa’eed, Fatima Tanimu, Aminu Adamu da ke Jihar Jigawa, Lawan Isma’il (Lisary), Maryam Abdullahi, Fadila Lamido, Nabila Dikko, da sauran wadanda ban zayyano ba, da fatan za su yi sallar juma’a lafiya. Yanzu kuma zan mika sakonnin da kuka aiko mana kamar haka:

Sako Daga Hafsat Isma’il Rimin Kebe A Jihar Kano:

Ina mika sakon gaisuwa ga kawayena Karima, Habiba, zainab, Aisha da sauransu, ina mika sakon gaisuwa zuwa ga kanina da ke makaranta Aminu Isma’il, tare da yayana da ke zaune a Abuja Baffa Isma’il, ina gaida mamana da babana da fatan za su yi juma’a lafiya.

Sako Daga Hauwa Labaran, Jihar Kaduna:

LABARAI MASU NASABA

GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

Ina gaida yaron kirki yarona kuma autana in sha Allah Ashir, da sauran yarana, Fatima, da Auwal, da Sajida, da Yayansu Ahmad, da kuma mijina uban ‘ya’yana Tijjani Dan Gaske, da kuma ni kaina. Allah ya sa za su yi juma’a lafiya.

Sako Daga Garzali Muhammad, Jihar Katsina:

Ina gaida masoyiyata, kuma abar kanata, abar alfaharina, uwar ‘ya’yana, Fauziyya Abdullahi (Mai Kyau), Allah ya nuna mana ranar auranmu, ya kuma kara mna so da kaunar juna. Sannan ina gaida babana Alhaji Muhammad Adam Allah ya kara nisan kwana baba, ina gaida mahaifiyata Haj. Amina Allah ya bar mana ke mamana, maganin kuka na, ina gaida sauran ‘yan’uwa na, da sauran duk al’ummar gari, da fatan kowa zai yi juma’a lafiya.

Sako Daga Hassan Me Asinal, Jihar Bauchi:

Zan mika sakon goron juma’a ga al’ummar musulmi gabadaya, wanda na sani da wanda ma ban sani ba, ina rokon Allah ya kawo.mana mafitar wannan al’amari da a ke ciki na tsadar rayuwa, Allah ya kawo mana mafita a rayuwarmu, Allah ya raba mu da wannan masifar da a ke ciki a Najeriya, ina yi wa kowa fatan alkahiri, ubangiji ya sada mu da rahmarsa, Allah ya sa kowa ya yi salkar juma’a lafiya, ya kuma ba mu alkhairan da ke wannan rana ta juma’a amin.

Sako Daga Fadimatu Abdul’aziz, Jihar Kaduna:

Dan Allah ina so a mikan sakona zuwa ga mahaifiyata Haj. Umma da ke jihar Jigawa, da mahaifina Alh. Abdul’aziz da al’ummar musulmin duniya.

Sako daga Sadiya Salis, Jihar Kano:

Ina gaida malamaina na boko dana islamiyya, ina kuma gaida Fa’izu da Yusuf, da kuma Ummi da Zubaida da fatan za su yi sallar juma’a lafiya. Ina gaida Hajiya da Abba, da kuma ‘yan group dinmu na  Mata Dozin irinsu; Zee-Zee, Aisha, Amira Adam, Oum Shuraim, Khadija Faruk, Khady’naz,  da sauran mutanen ciki  da fatan kowa yana nan lafiya.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

October 3, 2025
Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

September 26, 2025
Yadda Wasu Mata Ke Gwada Mazansu Ta Hanyar Magana Da Su Ta Wasu Hanyoyi Don Sanin Ku Suna Kula Mata
Madubin Rayuwa

Yadda Wasu Mata Ke Gwada Mazansu Ta Hanyar Magana Da Su Ta Wasu Hanyoyi Don Sanin Ku Suna Kula Mata

September 21, 2025
Next Post
Tsohon Gwamnan Kogi, Yahaya Bello Zai Gabatar Da Kansa A Gaban Kotu Ranar 13 Ga Watan Yuni

Tsohon Gwamnan Kogi, Yahaya Bello Zai Gabatar Da Kansa A Gaban Kotu Ranar 13 Ga Watan Yuni

LABARAI MASU NASABA

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

October 8, 2025
Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

October 8, 2025
Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

October 8, 2025
A Kama Wani Likitan Bogi A Neja

‘Yansanda Sun Kama Masu Laifi 153, Sun Ƙwato Miyagun Ƙwayoyi A Jihar Jigawa

October 8, 2025
An Fara Biyan Ma’aikata Sabon Mafi Ƙarancin Albashin N70,000 A Borno

‘Yansanda Da Mutanen Gari Sun Daƙile Harin Boko Haram A Borno

October 8, 2025
…ACF Ta Nesanta Kanta Da Goyon Bayan Akpabio

‘Yan Nijeriya Sama Da Miliyan 33 Ne Ke Fama Da Matsananciyar Yunwa – Akpabio

October 8, 2025
Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

October 7, 2025
Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

October 7, 2025
Cika Shekaru 25 Da Kafuwa: ACF Ta Jadadda Kudirinta Na Samun Hadin Kai Da Zaman Lafiya

Cika Shekaru 25 Da Kafuwa: ACF Ta Jadadda Kudirinta Na Samun Hadin Kai Da Zaman Lafiya

October 7, 2025
Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

October 7, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Go to mobile version