• English
  • Business News
Sunday, November 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

by Bilkisu Tijjani
1 year ago
Goron

Jama’a barkan ku da wannan rana ta Juma’a, barkan ku da kasancewa tare da wannan shafi na GORIN JUMA’A, Shafi ne da ya ke bai wa kowa damar mika sakonnnin gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan’uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa, har ma da wadanda aka dade ba a hadu ba. Kamar kowane mako shafin yau na dauke da sakonnnin da ku ka aiko mana, sai dai kafin na je ga sakonnin naku zan mika sakon gaisuwa da fatan alkhairi zuwa ga ‘yan’uwa da abokan arziki har ma da dukkanin al’ummar musulmi bakidaya. Yanzu kuma zan je ga sakonnin naku kamar haka:

Sako daga Isma’il Shatu  Jihar Gombe:

Ina gaida Mamana, Babana, Yayyena da kannena kamar su Adda, Atine, Yaya Sambo, Yaya Belloti da kuma Ahmad, da fatan sun yi Juma’a lafiya.

Sako daga Hafsa Kabeer Jihar Kaduna:

Ina gaida ‘yan’uwa na da abokan arziki irin su; Bilkisu Rabi’u, Zainab Kamal (zeezee), Hussaina, Yaya ‘Dahiru, Kawu Musa da dai sauransu, da fatan sun yi Juma’a lafiya, Amin.

LABARAI MASU NASABA

GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

Sako daga Rahinatu Junaid Jihar Bauchi:

Ina gaida babbar kawata wato Amina Mubarak (Meenah), Nabila Sani, Suhaima, Habiba Kabir, Yaya Faisal, Yaya Ridwan, Yaya Abdulmalik, Aunty Shamsiyya da kuma Suwaiba.

Sako daga Yusuf Garba Jihar Kaduna

Ina gaida Mama da Baba sai ‘yan’uwa na kamar su; Yaya Bashi, Yaya Ahmad Yaya Ummi, Yaya Sadiya, Yaya Mubarak, sai kawaye na A’isha, Firdausi, Khadija, Zainab da Yasmin sai malamaina Malam Hassan, Mal. Uzaira, Mal. Lawan, Malama Wasila, Malama Suwaiba, Malama a Salma Malama Ai’sha dafatan sun yi hjuma a lafiya nagode

Sako daga Aminu Tijjani Jihar Kano:

Assalamu Alaikum, dan Allah ina son a mika mun sakon gaisuwa ta ga abokainai na Yusuf dan badure, Lawan na Eysha, Abdulbasi Munkaila, Sa’ad Idris, Muktar Kyallin, da kuma Al’amin Sabi’u, da fatan za su yi juma’a lafiya. Sannan ina gaida duk ‘yan gidanmu wato ‘yan’uwana ban ware kowa ba, Allah ya ba mu ladan juma’a.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

GORON JUMA’A
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

November 7, 2025
Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

October 3, 2025
Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

September 26, 2025
Next Post
Cire Tallafin Mai: Za A Fara Bai Wa Talakawa Dubu 8 Duk Wata

Tinubu Ya Kaddamar Da Gangami Yakin Neman Ilimi

LABARAI MASU NASABA

Soludo Ya Sake Lashe Zaɓen Gwamnan Anambra

Soludo Ya Sake Lashe Zaɓen Gwamnan Anambra

November 9, 2025
Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi Bagudo Ya Shaƙi Iskar ‘Yanci Daga ‘Yan Bindiga

Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi Bagudo Ya Shaƙi Iskar ‘Yanci Daga ‘Yan Bindiga

November 9, 2025
Triumph

Zargin Ɓatanci Ga Annabi: Alaƙar Triumph Da Gwamnatin Kano Da Majalisar Shura

November 9, 2025
Kasar Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Kan Samun Ci Gaba Mai Karancin Fitar Da Hayaki

Kasar Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Kan Samun Ci Gaba Mai Karancin Fitar Da Hayaki

November 8, 2025
Kasar Sin Ta Sake Jaddada Cikakken Goyon Bayanta Ga Muhimmiyar Rawar Da MDD Ke Takawa A Harkokin Kasa Da Kasa 

Kasar Sin Ta Sake Jaddada Cikakken Goyon Bayanta Ga Muhimmiyar Rawar Da MDD Ke Takawa A Harkokin Kasa Da Kasa 

November 8, 2025
Turkiyya Na Karbar Bakuncin Wasu Kasashen Musulmai Game Da Makomar Gaza

Turkiyya Na Karbar Bakuncin Wasu Kasashen Musulmai Game Da Makomar Gaza

November 8, 2025
Babban Yankin Sin Da Taiwan Sun Yi Tarukan Bita Don Tunawa Da Taron Xi Da Ma Mai Tarihi

Babban Yankin Sin Da Taiwan Sun Yi Tarukan Bita Don Tunawa Da Taron Xi Da Ma Mai Tarihi

November 8, 2025
Kasashen Afirka Bakwai Da Sojojin Amurka Suka Shiga

Kasashen Afirka Bakwai Da Sojojin Amurka Suka Shiga

November 8, 2025
Firaministan Kasar Georgia: CIIE Muhimmin Dandali Ne

Firaministan Kasar Georgia: CIIE Muhimmin Dandali Ne

November 8, 2025
Yadda Aka Tsara Gudanar Da Gasar Kofin Afirka A Moroko

Yadda Aka Tsara Gudanar Da Gasar Kofin Afirka A Moroko

November 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.