• English
  • Business News
Thursday, October 23, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

by Rabi'at Sidi Bala
1 year ago
Goron

Jama’ar barkanku da juma’a, barkan ku da kasancewa tare da wannan shafi na GORON JUMA’A, Shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa.

A yau ma muna dauke da sakonnin gaishe-gaishenku wanda kuka aiko mana, sai dai kafin na je ga sakonnin naku sai na mika sakon gaisuwa na musamman zuwa ga Fadila Lamido, Zahra’u Abubakar (Dr. Zarah), da sauran ma’abota shafin Taskira irin su; Akwai Auwal Abdullahi Umar kiru, Maryam Rabiu Maman Nahna, Abdullahi Muhammad Brigade Gama, Musbahu Muhammad Goran Dutse, Mas’ud Saleh Dokadawa, Amina Mu’awiya Mukhtar, Mansur Usman Sufi (Sarkin yakin maru-butan Yaki). Da dukkanin ma’abota shafin Taskira. Yanzu kuma zan je sakonnin da aka aiko kamar haka:

Assalamu aikum. LEADERSHIP Hausa, ina farin cikin da samar mana da dama domin mu sada zumunci ga ‘yan’uwa da abokan arziki. Allah ya kara wa wannan Jaridan tamu farin jini da daukaka a fadin Duniya baki daya. Da farko, ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga abokanaina kamar Alhaji Wada Agege ruwa baya sa gabanka ya fadi tare da Alhaji Idi Faki da Dalhadi kero sai kuma Alhaji Sadiku Umar Faki da Ibrahim Malikanci da Musa Digaga da Danlami Ciyaman Kayan Yarbawa da Ali K. T, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Ali Dan Gareji. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.

09028216111

Assalamu aikum. Ina farin cikin da samar mana da dama domin mu sada zumunci ga ‘yan’uwa da abokan arziki. Allah ya kara wa wannan Jaridan tamu farin jini da daukaka a fadin Duniya baki daya. Da farko, ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga abokanaina kamar haka Abubakar mai sayar da Kankana a Zuba Fruit Market Abu-ja, sai kuma Malam Hassan mai Gidan wanka a zuba, tare da Muhammad Abballo mai Computer a Zuba, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Abdulrahman Fanteka a Zuba. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin sum-ma amin. Barka da Juma’a.

LABARAI MASU NASABA

GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

Daga Abubakar Yusuf, Zariya.

08032337145

Dubun gaisuwa dafatan alheri ga Edita da sauran ma’aikata, ina mika sakon Goron Juma’a ga ‘yan’uwana da abokan arziki kamar su Hon Yusuf Dingyadi, sai kuma Alh kabir Asada, tare da Malam Umar Bandi (UBKK), da kuma Barista Uba Dikko, sai Prof Dantama, tare da DD Capital Almu Ladan, da Miler Abubakar Husaini Bad-manjo, daga karshe ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga Mutawallen Sokoto Rt HE Aminu Waziri Tambwal, da kuma Chief of Staff Alh Muktar Magori.

Daga Abubakar Sodangi Kalfun-Kalfu Nass, Abuja

08036078149

Da farko, ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga dangina kamar haka Muhammad Idris, sai kuma Kalifa baba Ahmad, tare da Umar Dogara Inkiya Lauka-lauka,da Adon Wanki wato baban Amir da Muhibbat, Oga Ubale Mai wanki da guga, tare da Zubairu Dogi, daga karshe ina mai mika gaisuwar Goron Juma’a ga Dan ladi Kalmi. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin.

Daga Mutala CD Badarawa, Kaduna.

08038685610

Bayan gaisuwa mai tarin albarka, tare da fatan Allah ya daukaka wannan gidan jarida ta mu, nake mika gaisuwar Goron Juma’a ga abokan arziki kamar su Salis Kalifa Baba Ahmad, sai kuma babban aminina wato Muhammad wanda aka fi sani da Mamman a cikin garin Kaduna, da kuma Barista Muhammadu Tasi’u Sirajo, da Yunus Abubakar da ke Kaduna, sai Malam Uwaisu Buhari Imam a Abuja, da kuma Muhammad Idris a Lake Biew Homes Phase 2 a Kado, daga karshe ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga mai gidan na Raji Musa Yakubu. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.

Daga Muhammad Kalifa, Kano.

08067325845

Gaisuwar Goron Juma’a ga makusantana kamar su Abubakar Shuaibu, sai kuma Maharazu Shuaibu, tare da Fatima Shuaibu, da kuma Halima Shuaibu, da Yusuf Shuaibu, sai kuma Usman Shuaibu, daga karshe ina mika sakan Goron Juma’a ga Kakan mu Hannatu Shuaibu. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.

Daga Hajara Usman Shuaibu Badarawa, Kaduna.

08022179656

Assalamu alaikum. gaisuwa cikin farin tare da fatan alheri nake ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga ‘yan’uwa da abokan arziki kamar Sulaiman Yusuf mai kanfanin S.Y Ingawa (LTD), sai kuma Umar Sani Madaki, tare da Musa Yusuf Ingawa wato Acid Kuality Designer, da kuma Ibrahim Muhammad inkiya Zola, da Alshak Muhammad, sai Ibrahim Tukura inkiya Shugaban Matasa, tare da Usman Hamisu, sai Adam Ibrahim Dan Barno, da kuma Malam Falalu Abdullahi wanda hake Zaria City, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Abba Abdullahi inkiya baka son tsufa. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin sunna amin. Barka da Juma’a.

Daga Muhammad Idris, Abuja.

07065279510

Assalamu aikum. LEADERSHIP Hausa, ina farin cikin da samar mana da dama domin mu sada zumunci ga ‘yan’uwa da abokan arziki. Allah ya kara wa wannan Jaridan tamu farin jini da daukaka a fadin Duniya baki daya. Da farko, ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga zuwa ga Kabiru Muhammad Sha’aibu ma’aikacin Bond FM92.9 tare da Mamman Abdullahi Dan Nijar da Babiya Nas da Dahiru 20 naira, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Tasi’u mail emu Kumaji. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin sunna amin. Barka da Ju-ma’a. Tasi’u mai lemu kumaji

Daga Yahaya Mai Kaza Kajiji, Ikeja

08080323435

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

October 3, 2025
Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

September 26, 2025
Yadda Wasu Mata Ke Gwada Mazansu Ta Hanyar Magana Da Su Ta Wasu Hanyoyi Don Sanin Ku Suna Kula Mata
Madubin Rayuwa

Yadda Wasu Mata Ke Gwada Mazansu Ta Hanyar Magana Da Su Ta Wasu Hanyoyi Don Sanin Ku Suna Kula Mata

September 21, 2025
Next Post
Rahoto Ya Bankado ‘Yan Siyasa Da Jami’an Tsaron Nijeriya 200 Masu Kadarori A Dubai

Rahoto Ya Bankado 'Yan Siyasa Da Jami'an Tsaron Nijeriya 200 Masu Kadarori A Dubai

LABARAI MASU NASABA

Yadda DSS Suka Kama Masu Safarar Makamai Ga ‘Yan Bindiga A Jihar Kaduna

Yadda DSS Suka Kama Masu Safarar Makamai Ga ‘Yan Bindiga A Jihar Kaduna

October 23, 2025
Gwamna Abba Ya Jaddada Mubaya’arsa Ga Kwankwaso 

Gwamna Abba Ya Jaddada Mubaya’arsa Ga Kwankwaso 

October 23, 2025
Shugabannin jam’iyyar PDP Na Arewa Sun Amince Da Turaki A Matsayin Ɗan Takarar Shugabancin Jam’iyyar Na Ƙasa

Shugabannin jam’iyyar PDP Na Arewa Sun Amince Da Turaki A Matsayin Ɗan Takarar Shugabancin Jam’iyyar Na Ƙasa

October 23, 2025
Yajin aiki

Gwamnatin Tarayya Ta Jajantawa Waɗanda Fashewar Tankar Mai Ta Rutsa Da Su A Neja 

October 23, 2025
Gwamnatin Jigawa Ta Amince Da Naira Biliyan 2.5 Na Aikin Haƙo Uranium, Mai Da Iskar Gas

Gwamnatin Jigawa Ta Amince Da Naira Biliyan 2.5 Na Aikin Haƙo Uranium, Mai Da Iskar Gas

October 23, 2025
Kungiyar IOMed Za Ta Taka Rawar Gani Wajen Gina Al’umma Mai Makomar Bai Daya 

Diflomasiyyar Shugabanni Na Matukar Taka Rawar Gani Wajen Jagorantar Dangantakar Sin Da Amurka

October 22, 2025
NUJ Reshen Kano Ta Taya Ahmed Mu’azu Murna Kan Naɗin Da NAHCON Ta Yi Masa

NUJ Reshen Kano Ta Taya Ahmed Mu’azu Murna Kan Naɗin Da NAHCON Ta Yi Masa

October 23, 2025
Yawan Hada-hadar Kudaden Kasashen Waje Na Kasar Sin A Farkon Rabu’i Na Uku Na Bana Ya Zarce Dala Triliyan 11

Yawan Hada-hadar Kudaden Kasashen Waje Na Kasar Sin A Farkon Rabu’i Na Uku Na Bana Ya Zarce Dala Triliyan 11

October 22, 2025
Yadda Jami’an ‘Yansanda Suka Yi Garkuwa Da Wani Mazaunin Abuja, Sun Kwashe Fiye Da Naira Miliyan 20 A Asusunsa

‘Yansanda Sun Cafke Wani Matashi Ɗan Shekara 15 Da Ake Zargi Da Yin Fashi Da Makami A Gombe

October 22, 2025
Nesa Ta Zo Kusa: Maraba Da Sabon Jirgin Kasa Samfurin CR450 Da Kasar Sin Ta Kera

Nesa Ta Zo Kusa: Maraba Da Sabon Jirgin Kasa Samfurin CR450 Da Kasar Sin Ta Kera

October 22, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.