Jama’a barkanmu da kasancewa tare da ku a wannan rana ta juma’a, barkanmu da kasancewa cikin wata mai alfarna na ramadan, Allah ubangiji ya karbi ibadunmu, Amin.
Kamar kowane mako wannan shafi yana tafe da sakonnin gaishe-gaishenku wadanda ku ka aiko mana, yau ma shafin na tafe da wasu kadan daga cikin sakonnin da ku ka aiko kamar haka.
- Nazarin CGTN: Manufar Sanya Muradun Amurka Gaba Da Komai Na Lalata Dangantakar Dake Tsakaninta Da Turai
- Yadda Ake Ayyukan Gina Ababen More Rayuwa A Jihar Zamfara
Sako daga Rukayyah Suleiman Jihar Kano:
Ina gaishe da Mamana da Babana, sai ‘yan’uwana kamar su; Nahnah, Walida, Jiddah, Muhibba, Ahmad, Khalifah, sai kawayena na unguwa dana makaranta Zahiyyah, Kubra, Bilkisu, Farida, da sauransu.
Sako daga Tasleem Ahmad Jihar Kaduna
Ina yi wa ‘yan’uwana da abokan arzki barka da juma’a da kuma barka da azumi Allah ya karbi ibadunmu kamar su; Badi’a, Habiba, Zulaihat, Nuwaira, Rashida, Munir, Habib, Farhan, Yasmin da dai sauransu, asha ruwa lafiya.
Sako daga Sakeena Tijjani Ahmad Jihar Jigawa:
Ina gaida Kawu sambo, Adda Atine, Yakumbo Ummi, Junaidiyya, Adda Nafi, Adda Jamila, Fatima, Adda Hadiza, Nurain, Fatima Danjuma, Jamila Sa’id, Fiddausi Habib, Zeenat, Fauziyya, Mahmah, Sajida, Kawu Yakubu, Meenah, da fatan sun yi juma’a lafiyya kuma da fatan za su sha ruwa lafiya.
Sako daga Haydar Salisu Jihar Bauchi
Ina gaida yayana Yusuf, Dawud, Bello, Marwan, da, Ummana da Abbana da kuma abokaina Muhammad, Usman, Salisu, da Aisha da fatan sun yi juma’a lafiya.
Sako daga Shukra Ibrahim Jihar Sokoto:
Ina gaida Babana Alh. Ibrahim Mai Turare da Mamana Haj. Bilkisu, sai Rahma, Khadija, Amina, Yahanasu, Saudat, ina fatan za su yi juma’a lafiya.
Sako daga Meerah’s Kitchen:*
Ina gaida Mum da Dad dina sai sisters dina da brothers dina, abokaina da kawaye na, Meenah, Yesmin, Labiba, Abidah, Asma’u(Husna), Ahmad, Umar, Haydar da Zakiyya, sai colleagues dina; Zee-Zee, Princess Aisha, Rahma’s Delight, Grace, Promise, Charity, Gift, Faith, Peace, Unity, Aisha (first daughter), Beauty, Bily, Zunairah, Glory, Fati Seemah, Maryam Sha’aban, Nafisa (Ifan Beauty), Yusra, Fatima Auta, Jidda (Arsu), Nadiya, da dai sauransu da fatan za a sha ruwa lafiya.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp