• English
  • Business News
Friday, October 24, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamnatin Rikon Kwarya: Shirin DSS Ne Na Damke Atiku Da Peter Obi Kafin Rantsar Da Tinubu

by Abubakar Abba
3 years ago
DSS

Tsohon sakataren yada labarai na jam’iyyar APC na kasa, Timi Frank, ya danganta bayanan Hukumar Tsaron Farin Kaya (DSS), ta yi kan kafa gwmnatin rikon kwarya a kasar nan a matsayin wani shiri na kitsa  kama dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar da takwaransa na jam’iyyar LP, Peter Obi, kafin zuwan ranar 29 ga watan Mayu, 2003.

Timi ya bayyana hakan ne a yau Alhamis, a martanin da ya  mayar wa hukumar.

  • Li Qiang: Kwarin Gwiwar Da Kasar Sin Ke Da Shi Ya Kasance Jigo Wajen Kiyaye Zaman Lafiya Da Ci Gaba A Duniya
  • NDLEA Ta Cafke Wata Matar Aure Tana Sayar Da Tabar Wiwi Lokacin Azumi A Katsina

A ranar Laraba ne, DSS ta zargi wasu kan yunkurin yi wa dimokaradiyyar kasar nan zagon kasa da kuma kitsa dakatar da mika mulki don kafa gwmnatin rikon kwarya.

Sai dai, Frank  ya bayyana cewa, ikirarin na DSS ta yi shi ne kawai don kama masu son yin zanga-zanga kan magudin zabe da suke zargin an yi a zaben shugaban kasa na 2003, da kuma yunkurin cafke ‘yan adawa a kasar nan.

A cewarsa,  bayanan sirri da DSS ta yi ikirarin ta samu  na bogi ne kuma yunkuri ne kawai don kama masu son yin zanga-zanga kan zababben na shugaban kasa na 2003 da aka tabka magudi da kuma shirin kama ‘yan adawa kafin zuwan ranar 29 ga watan mayun 2003.

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 50, Sun Daƙile Hare-Hare A Borno

Harkokin Ciniki Da Zuba Jari Tsakanin Sin Da Afirka Sun Samu Ci Gaba Mafi Girma a Shekaru 5 Da Suka Gabata

Ya bayyana cewa, kamata ya yi hukumar ta yi amfani da irin wannan bayanan na sirri da ta yi ikirarin samu don dakatar da yadda ‘yan ta’adda a kasar nan suka shafe shekaru suna  kashe ‘yan Nijeriya.

Timi ya ce, a zahirance hukumar DSS ce ke son yiwa mulkin demokiradiyya zagon kasa a yanzu kan shirin da kitsa na son kama Atiku da Obi da kuma wasu manyan ‘yan adawa a kasar nan.

A cewarsa, ina kwarewar hukumar ta ke  bayan shugaban hukumar zabe ta kasa farfesa Mahmoud Yakubu ya bayar da kai bori ya hau wajen yin magudin zabe a 2003.

Ya ce, muna son mu yi amfani da wannan damar wajen yin kira ga kasashen duniya da su sa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taka wa DSS birki kan yunkurin yiwa demokiradiyya zagon kasa

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sojoji Sun Kashe Mayakan Boko Haram 6, Sun Kama Wasu A Borno
Manyan Labarai

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 50, Sun Daƙile Hare-Hare A Borno

October 23, 2025
Harkokin Ciniki Da Zuba Jari Tsakanin Sin Da Afirka Sun Samu Ci Gaba Mafi Girma a Shekaru 5 Da Suka Gabata
Ra'ayi Riga

Harkokin Ciniki Da Zuba Jari Tsakanin Sin Da Afirka Sun Samu Ci Gaba Mafi Girma a Shekaru 5 Da Suka Gabata

October 23, 2025
Uwargidan Tinubu Ta Ƙaddamar Da Ɗakin Karatu Na E-learning A Zamfara
Labarai

Uwargidan Tinubu Ta Ƙaddamar Da Ɗakin Karatu Na E-learning A Zamfara

October 23, 2025
Next Post
Zababben Gwamnan Kano Ya Nada Sakataren Yada Labaransa

Zababben Gwamnan Kano Ya Nada Sakataren Yada Labaransa

LABARAI MASU NASABA

Fahimtar Sabon Tunani: Samar Da Wadata Ga Dukkan Jama’a Ta Daidaita Gibin Dake Tsakanin Hamshakai Da Matalauta

Fahimtar Sabon Tunani: Samar Da Wadata Ga Dukkan Jama’a Ta Daidaita Gibin Dake Tsakanin Hamshakai Da Matalauta

October 23, 2025
Shugaban Senegal: Kasar Sin Ta Zama Abin Koyi Ga Kasashe Masu Tasowa

Shugaban Senegal: Kasar Sin Ta Zama Abin Koyi Ga Kasashe Masu Tasowa

October 23, 2025
Sojoji Sun Kashe Mayakan Boko Haram 6, Sun Kama Wasu A Borno

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 50, Sun Daƙile Hare-Hare A Borno

October 23, 2025
Me Ake Fatan Gani A Shirin Sin Na Raya Kasa Na Shekaru Biyar Biyar Na Gaba

Me Ake Fatan Gani A Shirin Sin Na Raya Kasa Na Shekaru Biyar Biyar Na Gaba

October 23, 2025
Harkokin Ciniki Da Zuba Jari Tsakanin Sin Da Afirka Sun Samu Ci Gaba Mafi Girma a Shekaru 5 Da Suka Gabata

Harkokin Ciniki Da Zuba Jari Tsakanin Sin Da Afirka Sun Samu Ci Gaba Mafi Girma a Shekaru 5 Da Suka Gabata

October 23, 2025
Uwargidan Tinubu Ta Ƙaddamar Da Ɗakin Karatu Na E-learning A Zamfara

Uwargidan Tinubu Ta Ƙaddamar Da Ɗakin Karatu Na E-learning A Zamfara

October 23, 2025
Kungiyar IOMed Za Ta Taka Rawar Gani Wajen Gina Al’umma Mai Makomar Bai Daya 

Kasar Sin Ta Karyata Rahoto Na Zuki-ta-malle Da Wata Cibiyar Binciken Amurka Ta Fitar Game Da Hadin Gwiwar Sin Da Yammacin Afirka

October 23, 2025
An Kammala Taron JKS Inda Aka Amince Da Shawarwari Kan Shirin Ci Gaban Kasar Sin Na Shekaru Biyar-biyar Karo Na 15

An Kammala Taron JKS Inda Aka Amince Da Shawarwari Kan Shirin Ci Gaban Kasar Sin Na Shekaru Biyar-biyar Karo Na 15

October 23, 2025
Tinubu Ya Rantsar Da Amupitan A Matsayin Sabon Shugaban INEC

Tinubu Ya Rantsar Da Amupitan A Matsayin Sabon Shugaban INEC

October 23, 2025
Sanarwar Bayan Taron Jks: Mene Ne Sirrin Kwarin Gwiwar Kasar Sin?

Sanarwar Bayan Taron Jks: Mene Ne Sirrin Kwarin Gwiwar Kasar Sin?

October 23, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.