Bayan wata doka da aka sanar a gidan talabijin kasar a ranar Alhamis, shugabannin sojin Nijar da suka kwace mulki a watan da ya gabata sun kafa sabuwar gwamnati.
Sanarwar da aka fitar ta bayyana cewa, Firaminista Ali Mahaman Lamine Zeine ne, zai jagoranci gwamnati mai mambobi 21, tare da manyan hafsoshin sabuwar majalisar mulkin sojin da za su jagoranci ma’aikatun tsaro da na cikin gida.
Bayani na tafe…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp