• English
  • Business News
Saturday, October 25, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gyaran Jiki Domin Fata Ta Yi Laushi

by Sulaiman and Bilkisu Tijjani
1 year ago
Gyaran Jiki

Assalamu alaikum masu karatu, barkanmu da sake haduwa da ku a wannan makon a cikin shirin na mu mai farin jini da albarka na Ado Da Kwalliya.

A yau shafin na mu zai zo muku da yadda za ku gyara fatarku ta yi laushi fa sheki:

 

Kayan hadi:

Man zaitun, lalle, kur-kur, madara ta ruwa

LABARAI MASU NASABA

Yadda Za A Magance Amosanin Baki

Hadin Tsumin Baure

 

Yadda za ki hada:

Za ki hade wadannan kayan hadin guri daya, sai ki kwaba su ki shafe jikinki da fuskarki, za ki yi wannan hadin kafin ki shiga wanka. Idan ya bushe a jikinki sai ki murje sannan sai ki shiga wanka, za ki ga jikinki yana yin kyau ya yi sheki

 

Wani hadin 2:

Wannan hadin shi ake cewa kafi turawa

 

Kayan hadin:

Kur-kur, dulka, zuma, kwai, da lemun tsami

 

Yadda za ki hada

Ki hade su guri daya ki samu ki kwaba kamar yadda ake kwaba lalle, amma ya fi kwabin lalle ruwa, sai ki shafe fuskarki Idan kuma har da jiki kike so, sai ki shafa har da jiki bayan awa daya sai ki shiga wanka za ki ga yadda jikinki zai goge

 

Wani hadin 3

Kayan hadi:

Lalle, kwaiduwar kwai guda 3 (yellow ), manja cokali 3 da kur-kur

 

Yadda za ki hada:

Sai ki kwaba su guri daya ki shafe jikinki zuwa awa daya sai ki yi wanka da ruwan dumi ki shafe jikinki da ita sai ki kuma yin wanka.

 

Gyaran fuska:

Kayan hadi:

Sabulun dettol, sabulun, Ghana, garin zogale da farar albasa:

Sai ki hade su guri daya ki kirba su cikin turmi, ki mulmula ki rinka wanke fuska, shima za ki ga yadda fuskar ki za ta yi

 

Gyarar fuska 2

Wannan hadin wanda yake sa fuska ta yi haske da annuri ta kuma kore kurajen fuska.

 

Bawon kankana

A samu bawon kankana sai a rika goge fuska da shi yana gyara fuska ta yi sumul Gyaran fata 1

Lemun tsami, bawon kwai, da kur-kur

 

Yadda zaki hada:

Za ki hade su guri daya ki daka, sai ki rika wanka da shi, nan ma fatarki za ta goge ta yi kyawun gaske.

 

Gyaran fata 2

Kayan hadi:

ganye magarya da sabulun salo:

 

Za ki daka ganyan magarya sai ki zuba a cikin sabulun salo ki rinka wanka, yana gyara jiki

 

Gyaran fata 3

Kayan hadi:

Ganyan magarya, man zaitun da man habbatussauda

Ana daka ganyan magarya a zuba cikin man zaitun da man habbatussauda shi ma yana gyaran

 

Gyaran fata 4:

Kayan hadin:

Lalle, garin ridi:

Ana amfani da lalle kafin shiga wanka sai ki kwaba ki zuba garin ridi ki shafe jikinki zuwa awa daya sai ki yi wanka.

 

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Yadda Za A Magance Amosanin Baki
Ado Da Kwalliya

Yadda Za A Magance Amosanin Baki

October 4, 2025
Hadin Tsumin Baure
Ado Da Kwalliya

Hadin Tsumin Baure

September 27, 2025
Gyaran fuska
Ado Da Kwalliya

Gyaran Fuska Da Laushin Fata

August 30, 2025
Next Post
Sin Ta Samu Ci Gaba A Fannin Raya Jarin Fasahohin Kere-Kere Da Kaso 10.9% A Watanni 7 Na Farkon Bana

Sin Ta Samu Ci Gaba A Fannin Raya Jarin Fasahohin Kere-Kere Da Kaso 10.9% A Watanni 7 Na Farkon Bana

LABARAI MASU NASABA

Kasar Sin Ta Nemi Amurka Ta Dakatar Da Hare-haren Shafin Intanet Kan Muhimman Kayayyakinta Nan Take

Kasar Sin Ta Nemi Amurka Ta Dakatar Da Hare-haren Shafin Intanet Kan Muhimman Kayayyakinta Nan Take

October 24, 2025
Ba Zan Kwatanta Matsayina Da Na Sarkin Bauchi Ba – Sabon Sarkin Duguri

Ba Zan Kwatanta Matsayina Da Na Sarkin Bauchi Ba – Sabon Sarkin Duguri

October 24, 2025
Gwamnatin Kaduna Ta Gano Ma’adanin Zinari Da Tagulla Da Za Su Haɓaka Tattalin Arziƙin Jihar

Gwamnatin Kaduna Ta Gano Ma’adanin Zinari Da Tagulla Da Za Su Haɓaka Tattalin Arziƙin Jihar

October 24, 2025
An Kebe Ranar 25 Ga Oktoba A Matsayin Ranar Tunawa Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan

An Kebe Ranar 25 Ga Oktoba A Matsayin Ranar Tunawa Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan

October 24, 2025

Gwamnatin Katsina Ta Ƙara Samar Da Dakarun Tsaro 200 Domin Maganace Ta’addanci

October 24, 2025
Sin Ta Saka Burikan Da Za Ta Cika A Shekaru 5 Masu Zuwa

Sin Ta Saka Burikan Da Za Ta Cika A Shekaru 5 Masu Zuwa

October 24, 2025
Jam’iyyar NNPP A Kaduna Ta Ƙaryata Batun Tsige Shugabanta

Jam’iyyar NNPP A Kaduna Ta Ƙaryata Batun Tsige Shugabanta

October 24, 2025
An Shirya Harba Kumbon Shenzhou-21 A Kwanan Nan

An Shirya Harba Kumbon Shenzhou-21 A Kwanan Nan

October 24, 2025
Shugaba Xi Ya Jagoranci Zaman Jin Ra’ayoyin Wadanda Ba ‘Yan JKS Ba Game Da Tsara Shirin Raya Kasa Karo Na 15 

Shugaba Xi Ya Jagoranci Zaman Jin Ra’ayoyin Wadanda Ba ‘Yan JKS Ba Game Da Tsara Shirin Raya Kasa Karo Na 15 

October 24, 2025
Gwamnan Bauchi Ya Tabbatar Wa Sarakuna Ba Zai Rage Musu Iko Ba A Shirinsa Na Ƙirƙirar Sabbin Masarautu

Gwamnan Bauchi Ya Naɗa Yayansa A Matsayin Sabon Sarkin Duguri

October 24, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.