• English
  • Business News
Thursday, October 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Hadin Jalof Din Shinkafa Da Alayyahu

by Bilkisu Tijjani
2 years ago
Jalof

Assalamu alaikumu. Barkammu da sake haduwa a cikin shirin namu mai albarka na girki adon mata.

Hadin jalof din shinkafa tare da alaiyyahu: Abubuwan da uwargida zata tanada:
Shinkafa, Nama, Kayan miya (Tattasai, Tomatur, Attaruhu), kayan dandano Magi, Gishiri kuri, Albasa, Alayyahu.

  • Hadin Nama Da Shinkafa Cikin Kwai

Yadda ake hada jalof din shikafa dafarko za ki dora tafasar nama, cikin tafasar za kisa gishi, da albasa da dan kuri da tayim saboda ya jire karni da Magi kadan kamar biyu haka saboda zakin naman ya fita idan murhunki biyu ne saiki dora tafasar shinkafa a dayan idan kuma daya ne sai ki jira sai naman yayi ki dora tafasar shinkafar, za ki dora ruwa da farko bayan ki dora zaki iya bari saiyayi zafi ko ya tafasa sannan kizuba shinkafar za ki iya daga kin dora ruwan ki zuba shinkafar duk dayane, bayan kinzuba shinkafar sai ki barta tafasa kadan haka yadda de ba ta dafe ba sannan sai ki wanketa ki zubata a matsami ta tsane ruwa sannan sai ki duba naman idan ya tafasa daidai yadda kikeso wasu sunaso ya dahu wasu kuma ba sa so ya dahu so sai sannan ki kwasheshi a ruwan kizubashi a matsami dan ya tsane ruwan sannan ki dora manki na suyar naman wanda dashi zakiyi amfani wajan hada jalof din idan man yayi zafi sai ki dan samasa albasa kadan haka saboda yayi kamshi sannan kizuba naman cikin man ki soyashi bayan yasoyu sai ki kwasheshi a cikin matsami, sannan ki wanke Tattasai da Tomatur da Attaruhu idan kinason yaji kenan idan kuma ba kya son yaji ba sai kinsa attaruhu ba ki yi blending dinsu ko kuma ki jajjaga a turmi bayan ya jajjagu sai ki zuba wannan kayan miyan a tukunya ya dan tafas sannan ki soya shi sama sama tare da man da kika soya naman sai ki dakko shinkafar da kika dafa.

Ssai kisa mata magi dai dai yadda zai isa kisa gishiri da kuri ki yanka albasa duk a cikin shinkafar sai ki juyata ki yi ta juyata harsai kayan da kika zuba ya hade da ita kume yaji a cikin ta, sai ki zubata cikin tukunyar da kika soya kayan miyan itama kidan soyata sama sama sai ki zuba mata ruwan naman da kika tafasa idan ya isa to idan kuma bai isa ba sai ki dan kara mata da farin ruwa dai dai yadda zai dafa ta sai ki rufeta ki barta ta dahu, kafin ta dahu sai ki yanka alayyahu kiwankishi, lokacin da zakisa alayyahun sai ruwan ya rage kadan ya tsutse a cikin shinkafar sai ki zuba alayyahun a saman shinkafar ki barnada shi haka ki rufe zai dahu sai bayan ya dahu sai ki jujjuya saboda alaiyyahun ya shiga ko ina a cikin shinkafar sai ki kwasheta.

Shikenan kingama jalof din shikafa wadda ake samata alayyahu mai gida da uwargida aci dadi lafiya.

LABARAI MASU NASABA

Yadda Ake Lemon Tsamiya (Tamarin Juice)

Yadda Ake Hada Sushi

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Yadda Ake Lemon Tsamiya (Tamarin Juice)
Girke-Girke

Yadda Ake Lemon Tsamiya (Tamarin Juice)

October 4, 2025
Yadda Ake Hada Sushi
Girke-Girke

Yadda Ake Hada Sushi

September 27, 2025
Collins Whitworth Zai Kafa Tarihin Shiga Kundin ‘Guinness World Record’ Tare Da Goyon Bayan Indomie
Girke-Girke

Collins Whitworth Zai Kafa Tarihin Shiga Kundin ‘Guinness World Record’ Tare Da Goyon Bayan Indomie

September 25, 2025
Next Post
Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’addan Boko Haram 35, Sun Tarwatsa Sansanoni 12 A Dajin Sambisa

Sojoji Sun Kashe 'Yan Ta'adda 63, Sun Ceto Mutum 150 Da Aka Sace

LABARAI MASU NASABA

An Umurci Manyan Makarantu Su Mayar Da Kuɗaɗen TETFund Da Ba Su Kashe Ba

An Umurci Manyan Makarantu Su Mayar Da Kuɗaɗen TETFund Da Ba Su Kashe Ba

October 9, 2025
Kotu Ta Ba Da Umarnin Kama Tsohon Shugaban INEC, Mahmood Yakubu, Kan Saɓa Umarninta

Kotu Ta Ba Da Umarnin Kama Tsohon Shugaban INEC, Mahmood Yakubu, Kan Saɓa Umarninta

October 9, 2025
Gobara Ta Sake Ƙone Kasuwar Oba A Benin

Gobara Ta Sake Ƙone Kasuwar Oba A Benin

October 9, 2025
Kofin Duniya U-20: Argentina Ta Lallasa Nijeriya Da Ci 4-0

Kofin Duniya U-20: Argentina Ta Lallasa Nijeriya Da Ci 4-0

October 9, 2025
Ni Ne Ɗan Siyasa Mafi Shahara A Kudu Maso Gabas, Ba Peter Obi Ba – Orji Kalu

Ni Ne Ɗan Siyasa Mafi Shahara A Kudu Maso Gabas, Ba Peter Obi Ba – Orji Kalu

October 9, 2025
HOTUNA: Yadda Obasanjo Ya Ƙaddamar Da Sabuwar Cibiyar Taron Ƙasa Da Ƙasa A Bauchi

HOTUNA: Yadda Obasanjo Ya Ƙaddamar Da Sabuwar Cibiyar Taron Ƙasa Da Ƙasa A Bauchi

October 9, 2025
Tattalin Arziƙin Nijeriya Ya Ƙaru Da Kashi 3.9 – Bankin Duniya

Tattalin Arziƙin Nijeriya Ya Ƙaru Da Kashi 3.9 – Bankin Duniya

October 9, 2025
Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

October 8, 2025
Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan

Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan

October 8, 2025
Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

October 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.