• English
  • Business News
Saturday, October 18, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Hadin Kai Da Cin Moriya Tare Ne Hanya Mafi Dacewa Wajen Daidaita Matsalar Dake Tsakanin Sin Da Amurka

by CGTN Hausa and Sulaiman
5 months ago
Amurka

Hadaddiyar sanarwa da Sin da Amurka suka fitar a jiya Litinin ta samu karbuwa sosai daga al’ummun duniya. Sanarwar ta ce, Amurka ta soke karin harajin kwastam na kashi 91% da ta kakabawa kasar Sin, yayin da a nata bangaren Sin ta soke harajin kwastam na kashi 91% da ta mayar da martani ga Amurka. Ban da wannan kuma, Amurka ta jinkirta harajin kwastam na yin-min-na-rama na kashi 24% da ta kakabawa Sin, yayin da Sin kuwa ta soke harajin ramuwa na kashi 24% da ta dorawa Amurka, matakin da ya karawa duniya kwarin gwiwa, tare da bunkasa muhimman kasuwannin hannun jari.

An yi wannan shawarwari ne bisa rokon Amurka, kuma ganawa ce ta farko da bangarorin biyu suka yi fuska da fuska bayan Sin ta mai da tsattsauran martani kan matakin kakaba mata karin harajin kwastam da Amurka ta yi tun daga watan Afrilun bana. A shawarwarin da aka gudanar cikin raneku 2, ba kawai matsaya daya bisa shawarwari masu yakini kadai aka yi ba, da rage harajin kwastam ga juna, har ma an amince da kafa tsarin tattaunawa tsakanin sassan biyu game da batutuwan tattalin arziki da ciniki, da kara tuntubar juna kan batutuwan da suke jawo hankalinsu.

Farfesa a kwalejin koyar da ilmin huldar diplomasiyya ta Sin Li Haidong ya ce, cimma wannan nasara tsakanin sassan biyu ba abu ne mai sauki ba, amma nasarar da aka samu ta shaida fahimtarsu ga muhimmancin dankon huldar tattalin arzikinsu da ba za a iya katsewa ba, wanda ya aza tubali na shawarwari da hadin gwiwarsu a dukkanin bangarori.

Wajibi ne Sin da Amurka su kara kokari bayan ci gaban da suka cimma a shawarwarin, musamman ma Amurka wadda ta tayar da takaddamar cinikin, don rungumar hadin gwiwa tsakaninta da Sin. (Amina Xu)

LABARAI MASU NASABA

Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103

Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103
Daga Birnin Sin

Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103

October 18, 2025
Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai
Daga Birnin Sin

Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai

October 18, 2025
Mataimakin Firaministan Sin Ya Zanta Da Sakataren Baitul-mali Da Wakilin Cinikayyar Amurka
Daga Birnin Sin

Mataimakin Firaministan Sin Ya Zanta Da Sakataren Baitul-mali Da Wakilin Cinikayyar Amurka

October 18, 2025
Next Post
Masarautar Saudiyya Ta Raba Magunguna Kyauta Ga Masu Matsalar Ido A Jihar Yobe

Masarautar Saudiyya Ta Raba Magunguna Kyauta Ga Masu Matsalar Ido A Jihar Yobe

LABARAI MASU NASABA

ASUU

Cikin Wata 9 Farfesoshi 309 Sun Bar Aiki A Jami’o’in Gwamnati, In Ji ASUU

October 18, 2025
Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103

Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103

October 18, 2025
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

October 18, 2025
Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai

Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai

October 18, 2025
Sharhi Kan Noman Agwaluma A Nijeriya

Sharhi Kan Noman Agwaluma A Nijeriya

October 18, 2025
Mataimakin Firaministan Sin Ya Zanta Da Sakataren Baitul-mali Da Wakilin Cinikayyar Amurka

Mataimakin Firaministan Sin Ya Zanta Da Sakataren Baitul-mali Da Wakilin Cinikayyar Amurka

October 18, 2025
JIBWIS FCT Ta Yi Taron Yaye Iyaye Mata Da Suka Kammala Koyon Sana’o’i

JIBWIS FCT Ta Yi Taron Yaye Iyaye Mata Da Suka Kammala Koyon Sana’o’i

October 18, 2025
‘Yansanda Sun Cafke Ɓarayi 13 Tare Da Ƙwato Shanu 27 A Kaduna

Gwamnatin Jihar Taraba Ta Ayyana Yi Wa Kasuwannin Sayar Da Dabbobi 9 Garanbawul

October 18, 2025
Iwobi Na Dab Da Kafa Tarihi A Gasar Firimiya

Iwobi Na Dab Da Kafa Tarihi A Gasar Firimiya

October 18, 2025
Dalilin Bankin AfDB Na Yin Hadaka Da WFP Da IFPRI

Dalilin Bankin AfDB Na Yin Hadaka Da WFP Da IFPRI

October 18, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.