• English
  • Business News
Thursday, November 6, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Hallaka Kwabo

by Bilkisu Kassim
1 year ago
Kwabo

Assalamu alaikum masu karatu, barkanmu da sake haduwa da ku a wannan makon cikin shirin namu mai farin jini da albarka na Girki Adon Mata.

A yau shafin na mu zai koya muku yadda ake hallaka kwabo

  • Dakatar Da Harajin Shigowa Da Abinci: Gwamnati Za Ta Yi Asarar Kudin Shiga Naira Biliyan 188.37 
  • Takaitaccen Nazari A Kan Noman Nau’o’in Abinci 7

Abubuwan da uwargida za ta tanada:

Gyada Da Sikari

Yadda ake hadawa

LABARAI MASU NASABA

Yadda Ake Alkaki

Yadda Ake Gurasa Ta Semovita

Za ki samu gyadarki ki gyara ta, sannan ki dora abin suya a wuta sai ki zuba gyadar a cikin sai kidan rage mata wuta ki rika soyata sama sama idan ta dakko soyuwa sai ki sauke ta ki zuba a tire sannan ki dakko turmi ki zuba a ciki ki dan daka ta samasama Saboda bawan ya fita ta yadda za ki ji dadin bushe ta sai ki zube ta a faranti, sannan ki bushe bawon ya fita gaba daya, sai ki sake mai da ita a turmi ki daka ta sosai, amma bawai laushi za ta yi ba, ki yi ta kamar ta miya.

Daga nan sai ki dora abin suyarki a wuta ki zuba sikari kamar kofi biyu ki rage wuta sosai sai yi ta juyawa har sai ya narke ya koma kamar ruwa, sannan sai ki dauko wannan gyadar ki zuba ki yi ta juyawa kina kwabawa kina gaurayawa zakiga ya hade jikinsa ya zama kalar ruwan kasakasa wato (Brown) a turance,

Sai ki sauke ki samu tire mai fadi ki dan shafa masa mai kadan haka sai ki zuba shi ciki ki baza kina dawo da shi kina lelayashi har ya yi daidai tudun ko kaurin yadda kike bukata sai ki barshi ya sha iska yadda za ki iya yanka shi, sai ki yayyaka shi daidai girman yadda kike so. Asha dadi lafiya.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Yadda Ake Alkaki
Girke-Girke

Yadda Ake Alkaki

October 19, 2025
Yadda Ake Gurasa Ta Semovita
Girke-Girke

Yadda Ake Gurasa Ta Semovita

October 12, 2025
Yadda Ake Lemon Tsamiya (Tamarin Juice)
Girke-Girke

Yadda Ake Lemon Tsamiya (Tamarin Juice)

October 4, 2025
Next Post
Masanin Habasha: Hadin Gwiwar Sin Da Afirka Ya Jure Sauye Sauye Cikin Tsawon Lokaci

Masanin Habasha: Hadin Gwiwar Sin Da Afirka Ya Jure Sauye Sauye Cikin Tsawon Lokaci

LABARAI MASU NASABA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Majalisar Dattawa

Majalisa Ta Amince Da Ɗaurin Shekaru 14 A Gidan Yari Ga Malamai Masu Cin Zarafin Mata A Jami’o’i

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Dantsoho Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Afrika Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwa

Dantsoho Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Afrika Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwa

November 5, 2025
Nazarin Cgtn: Kasashe Masu Tasowa Sun Yi Kira Da A Inganta Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya

Nazarin Cgtn: Kasashe Masu Tasowa Sun Yi Kira Da A Inganta Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya

November 5, 2025
Gwamna Yusuf

Malam Triump: Ƙungiyoyin Ɗariƙun Sufaye Sun Maka Gwamnan Kano A Kotu

November 5, 2025
An Rufe Canton Fair Na 138 A Guangzhou

An Rufe Canton Fair Na 138 A Guangzhou

November 5, 2025
Sabbin Ministoci

Majalisa Ta Nuna Damuwa Kan Rahoton Yiwuwar Asarar Dala Biliyan 300 A Badaƙalar Ɗanyen Mai

November 5, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.