Mataimakin shugaban kasar Sin Han Zheng, ya yi kira ga sassan ‘yan kasuwar Sin da na Amurka, da su bunkasa ginshikin abota, da amincewa da juna, da fadada sassan hadin gwiwa.
Han Zheng ya yi kiran ne a Juma’ar nan a birnin Beijing, yayin da yake jawabi ga mahalarta liyafar shekara shekara, ta yaba gudummawar cibiyar raya cinikayyar Amurka dake kasar Sin ko “AmCham China”. (Mai fassara: Saminu Alhassan)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp