- Masu Koyo Na Bukatar A Basu Damar Amfani Da Basirarsu
Bincike ya nuna yara wadanda suke da dama ta bayyana kwarewarsu ko gwanintarsu irin haka na matukar bada kwarin gwiwa,shi ya sa irin hakan ke sa shi yaron ya gane cewar shi me yana gudunmawar da zai bada wajen ci gaban karatau ko koyo.A ba su dama su zabi wani al’amarin da ya ke ba cikin abubuwan da ake koya masu ba,da suke ko yake sha’awar yi,alal misali. Danka ya dace a bashi dama ya dauki mataki a na shi tunanin hakan na kara basu kwarin gwiwa.Koda kuwa za a iya taimaka masu wajen basu shawarar bayyana masu amfanin abin da rashin amfanin shi.Idan ana barin yara ba a ja masu layi ta wasu al’amura su kasance suna dama tasu irin hakan zai iya sa su yi kokarin kauce ma al’amuran makaranta kamar aikin makaranta ko wanda za a tafi shi gida ayi da suke da wahala.Mataki na gaba da yake da muhimmanci shi ne a kulla alaka ta taimakawa basu kwarin gwiwar da za su fuskanci ayyukan da aka basu.
- Sa kai cikin karatun da hakan na taimakawa
Sa danka ko yaro a wasu al’amura ba tare da abin ya sha masu kansu ba wata hanya ce maikyau ta za ada ko yaro kwarin yin gwiwa.Nazari ya nuna kwazon yan makaranta kan abubuwan da ake koya masu taimakon da Iyaye ke badawa ba karamar rawa yake takawa ba dangane da gudunmawar da Iyayen suke badawa,bayyana masu yadda suke da muhimmanci.Mutuma na iya halartar al’amarin da ya shafi wasannin da danka yake yi.Kana iya taimakawa a aji lokacin ya na makaranta,domin taimakawa danka bwasu dabi’u na karatu da zaia koya ma shi su a gida koya a gida.
- Bada kwarin gwiwa
Ka nunawa danka ana iya koyon wani abu ne ta hanyar mai da hankali kan abinda ake koyo ko sabo ko kuma akasin hakan.Ana kiran wannan da sunan lokacin shigar ilimin zuciyar wanda yake koyo ta hanyar koya masa.Yara haka al’amuran su suke domin abinda ke daukar hankalinsu shine basu yin wasu sabbin ayyuka koda kuwa komai whaler da take tattare da su,da sa masu sha’awar koyo ko wanne lokaci a rayuwa.Ana iya aiwatar da hakan ne ta hanyar bullowa da wasu hanyoyi da dabaru.Taimaka masu gane muhimmancin su ta yin bikin kara masu kwarin gwiwa da kuma samar da duk abubuwan da aka san za su iya taimakawa.Idan ana godewa yaro idan yayi wani abin kirki dangane da karatun shi akan duk kokarin da ya yi, sai su ta shi da tsammanin da duk wani abin kirkin da suka yi za a gode masu,hakan na iya kasancewa wata manuniyar da zata kasance fitila mai kore masu ta kawo masu haske.
Kar ayi amfani da rashin nasara a matsayin wta gazawa maimakon haka wata dama ce mai kara sa soyayya ta maida hankali a kan karatu, hakanan tafiye- tafiye suma suna taimakawa.
- Maida ‘ya’ya ‘yan makaranta su zama Malamai
Muna iya taimakawa ‘ya’yanmu hanyar da za su saba da koyo da gane darasin da ake koya masu, domin hakan ke sa basu dama ta koya mana abubuwan da suka koya ta hanyar koya masu da aka yi.
Ya kamata a ba ‘yan makaranta duk damar data dace su koya ma wasu abubuwan da aka koya masu, wannan kuma ko da abin bai da wata alaka da kai ko abin da mahaifi ya kware a kan shi.Maganar gaskiya akai bukatar mu rika sauraron abinda suke cewa,idan muna mai da hankali kan yi masu tambayoyi na iya sa sum ai da hankali kan darussan da suke yi masu kallon ba su da sha’awarsu su yanke shawarar yin kan su.
Idan suna samun nasara alal misali a kan abin da suke son zama idan sun girma, ana iya basu shawara su nunawa kannensu hanyar da za su bi.Ta hanyar da ‘ya’yanmu za su karu sosai da sosai wajen sanin yadda za su cimma muradansu cikin sauki.