Da safiyar ranar Talata ne, labarin rasuwar fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Saratu Gidado Daso ya karade gari.
Rahotanni sun bayyana cewar ta rasu ne yayin da ta ke barci, bayan daukar azumi na 30 na watan Ramadan.
Tuni ‘yan uwa da abokan arziki suka shiga nuna alhini da jimamin rasuwar jarumar.
Daso dai ta yi fice wajen barkwanci a fina-finan da ta fitowa na Kannywood.
Ga hotunan yadda aka yi jana’izarta da yammacin ranar Talata a Kano:
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp