A yayin da masu sha’awar kwallon kafa, manazarta, da masu ruwa da tsaki ke dakon ganin sanarwar wanda ya lashe kyautar Ballon d’Or ta shekarar 2025 a bikin da za a gudanar a Daren yau Litinin a Théâtre du Châtelet da ke birnin Paris, an bayyana jerin sunayen manyan yan wasa 30 na farko a jadawalin kyautar.
Ga cikakken jerin sunayen yan wasa 30 da aka zaba
30. Michael Olise (Bayern Munich)
29. Florian Wirtz (Liverpool)
28. Virgil van Dijk (Liverpool)
27. Declan Rice (Arsenal)
26. Erling Haaland (Man City)
25. Denzel Dumfries (Inter Milan)
24. Fabian Ruiz (PSG)
23. Jude Bellingham (Real Madrid)
22. Alexis Mac Allister (Liverpool)
21. Serhou Guirassy (Borussia Dortmund)
20. Lautaro Martinez (Inter Milan)
19. Joao Neves (PSG)
18. Scott McTominay (Napoli)
17. Robert Lewandowski (Fc Barcelona)
16. Vinicius Jr (Real Madrid)
15. Viktor Gyokeres (Arsenal)
14. Desire Doue (PSG)
13. Harry Kane (Bayern Munchen)
12. Kvicha Kvaratskhelia (PSG)
11. Pedri Gonzalez (Fc Barcelona)
10. Nuno Mendes (PSG)
9. Gigio Donnarumma (Man City)
8. Cole Palmer (Chelsea)
7. Kylian Mbappé (Real Madrid)
6. Achraf Hakimi (PSG)
5. Raphinha (Fc Barcelona)
4. Mohammd Salah (Liverpool)
3. Vitinha (PSG)
2. Lamine Yamal (Fc Barcelona)
1. Ousmane Dembele (PSG)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp