Jakadan kasar Argentina dake kasar Sin, Gustavo Narvaja, ya gaya ma wakilin kamfanin CMG cewa, shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya san mene ne abubuwan da jama’ar kasar ke bukata. “Shugaban ya ziyarci larduna da dama na kasar Sin. Ana iya ganin yadda jama’ar kasar Sin suke kaunarsa, da yadda yake samun goyon baya da girmamawa daga al’ummmar kasar ” , in ji jakadan. (Zainab)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp