• English
  • Business News
Sunday, October 19, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kambun AFCON 2023: Babu Makawa Super Eagles Ta Doke Ivory Coast – Mikel Obi

by Sulaiman
2 years ago
Mikel Obi

Tsohon kyaftin din tawagar Super Eagles, John Mikel Obi, ya ce babu wata makawa ga tawagar kwallon kafar Nijeriya ta Super Eagles idan har suna son lashe gasar cin kofin Afrika (AFCON) da ke gudana a kasar Ivory Coast ta shekarar 2023.

Mikel, wanda yana daya daga cikin ‘yan wasan Super Eagles da suka yi nasara a shekarar 2013 da suka lashe kofin AFCON na karshe a tawagar Nijeriya da ka buga a kasar Afrika ta Kudu, yayin da yake zantawa da LEADERSHIP a zauren taron bayar da zakaran dan kwallon duniya na FIFA na 2023 a birnin Landan na kasar Birtaniya a ranar Litinin, ya ce, in Super Eagles suna son lashe gasar ta bana, ba makawa, dole su doke tawaga mafi hatsari a gasar.

  • Buhari Bai Taba Tsoma Baki A Mulkina Ba – Tinubu
  • AFCON 2023: Mali Ta Doke Afirika Ta Kudu Da Ci 2-0

“Dole ne mu kara gyara kanmu, dole mu kara habaka kanmu, mun taka rawar gani a 2013 don lashe gasar, mun doke kasar Ivory Coast don cin nasara a gare su, dole ne tawagar Super Eagles ta maimaita tarihi. Idan suna son lashe gasar ta bana, dole ne su doke kasa mafi hatsari a gasar” inji shi.

Tsohon dan wasan tsakiya na Chelsea ya umarci Super Eagles da su yi imani da iyawarsu tare da sadaukar da kai yayin da suke daga tutar Nijeriya a kasar ta Ivory Coast.

Tawagar Super Eagles a wasanta na farko a wasanni gasar lashe kofin Afrika (AFCON) 2023 da ake bugawa a kasar Ivory Coast, ta buga canjaras da kasar Equatorial Guinea inda aka tashi 1:1, a ranar Alhamis 18 ga watan Janairu, 2024 da misalin karfe 6:00 na yanma, Nijeriya za ta sake buga wasa na biyu da mai masaukin baki – Ivory Coast

LABARAI MASU NASABA

Abin Da Nijeriya Ke Bukata Kafin Samun Damar Zuwa Gasar Kofin Duniya

Iwobi Na Dab Da Kafa Tarihi A Gasar Firimiya

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Abin Da Nijeriya Ke Bukata Kafin Samun Damar Zuwa Gasar Kofin Duniya
Wasanni

Abin Da Nijeriya Ke Bukata Kafin Samun Damar Zuwa Gasar Kofin Duniya

October 19, 2025
Iwobi Na Dab Da Kafa Tarihi A Gasar Firimiya
Wasanni

Iwobi Na Dab Da Kafa Tarihi A Gasar Firimiya

October 18, 2025
Lewandowski Ba Zai Buga Wasan El Classico Ba
Wasanni

Lewandowski Ba Zai Buga Wasan El Classico Ba

October 18, 2025
Next Post
Sin

An Jaddada Matsayin Najeriya Na Goyon Bayan Manufar Kasancewar Kasar Sin Daya Tak A Duniya

LABARAI MASU NASABA

Amfanin Yawan Shan Ruwa Da Kuma Illolin Rashin Yawan Sha

Amfanin Yawan Shan Ruwa Da Kuma Illolin Rashin Yawan Sha

October 19, 2025
Xinjiang Ta Janyo Karin Jari A Rubu’i Uku Na Farkon Shekarar Nan

Xinjiang Ta Janyo Karin Jari A Rubu’i Uku Na Farkon Shekarar Nan

October 19, 2025
Yadda Shagwaɓa Kananan Yara Da Kudi Ke Shafar Tarbiyyarsu

Yadda Shagwaɓa Kananan Yara Da Kudi Ke Shafar Tarbiyyarsu

October 19, 2025
Tawagar Likitocin Sin Ta Samar Da Tallafin Jinya Ga Kananan Yara Kyauta A Togo

Tawagar Likitocin Sin Ta Samar Da Tallafin Jinya Ga Kananan Yara Kyauta A Togo

October 19, 2025
Sauya Sheƙa: APC Za Ta Lashe Kashi 95% Na Ƙuri’un Kaduna A 2027 – Gwamna Sani

Sauya Sheƙa: APC Za Ta Lashe Kashi 95% Na Ƙuri’un Kaduna A 2027 – Gwamna Sani

October 19, 2025
Ko Kin San… Yadda Za Ki Gyara Kanki Da Kanki?

Ko Kin San… Maganin Sanyi Na Mata (Infection)?

October 19, 2025
JTF Ta Kama Wani Da Ake Zargin Mai Safarar Miyagun Ƙwayoyi Ne Ga ‘Yan Bindiga A Jihar Kogi

JTF Ta Kama Wani Da Ake Zargin Mai Safarar Miyagun Ƙwayoyi Ne Ga ‘Yan Bindiga A Jihar Kogi

October 19, 2025
Abin Da Nijeriya Ke Bukata Kafin Samun Damar Zuwa Gasar Kofin Duniya

Abin Da Nijeriya Ke Bukata Kafin Samun Damar Zuwa Gasar Kofin Duniya

October 19, 2025
Yadda Ake Alkaki

Yadda Ake Alkaki

October 19, 2025
Kar Ki Yi Kuskuren Da Za Ki Yi Da Na Sani A Kai (1)

Kar Ki Yi Kuskuren Da Za Ki Yi Da Na Sani A Kai (2)

October 19, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.