• English
  • Business News
Friday, November 7, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kasashe Masu Tasowa Da Abokai Sun Goyi Bayan Matsayin Kasar Sin Mai Adalci A Taron MDD

by CGTN Hausa
2 years ago
Sin

A jiya ne, kasashe masu tasowa da abokai suka bayyana goyon bayansu ga kasar Sin a yayin babban taron muhawara kan batutuwan kiyaye hakkin dan Adam da kwamiti na uku na babban taron MDD karo na 78 ya shirya. 

A jawabin da ya gabatar a yayin taron, zaunannen wakilin kasar Sin a MDD Zhang Jun, ya yi karin haske kan ma’anar kare hakkin bil Adama a cikin shawarar tabbatar da tsaro a duniya, da shawarar raya kasa da kasa, da ta wayewar kai a duniya, inda ya gabatar da matakan kare hakkin dan Adam mai halayyar kasar Sin, da muhimman nasarorin da Sin ta cimma, inda ya nuna adawa da karyar da kasashen yammaci ke kirkira game da yanayin kare hakkin dan Adam na kasar Sin.

  • Najeriya Ta Yi Imanin Shawarar BRI Za Ta Inganta Ci Gaban Kasashen Afirka
  • Mataimakin Shugaban Sin Ya Gana Da Takwaransa Na Najeriya Kashim Shattima

A bayanan da suka gabatar, kasashe da dama sun yaba da nasarorin da kasar Sin ta cimma wajen kare hakkin dan Adam. An dunkule wadannan kalamai zuwa wata babbar murya mai nuna goyon baya da bayyana matsayin kasar Sin na adalci, da adawa da tsoma baki a harkokin cikin gidan kasar Sin, ta hanyar fakewa da batun kare hakkin dan Adam.

A madadin kasashe 72, kasar Pakistan ta gabatar da sanarwar hadin gwiwa, don nuna goyon baya ga adalcin kasar Sin kan batutuwan da suka shafi Xinjiang da Hong Kong, da kuma Xizang.

Ita ma kasar Venezuela, a madadin kasashe 19 mambobin rukunin abokai dake kare kundin tsarin MDD, sun ba da sanarwar hadin gwiwa, don nuna goyon baya ga matsayin kasar Sin, tare da yin watsi da ma sukar ayyukan da Amurka da wasu makiya na kasashen yammacin duniya ke yi, kamar nuna fuska biyu a fannin kare hakkin dan Adam, da hada baki wajen nuna wariyar launin fata, da cin zarafi ta hanyar tilastawa na kashin kai, da tsoma baki a harkokin cikin gida na wasu kasashe.(Ibrahim)

LABARAI MASU NASABA

An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo

Sin Ta Kadammar Da Babban Jirgin Ruwan Dakon Jiragen Yaki Na CNS Fujian a Rundunar Sojan Ruwanta

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo
Daga Birnin Sin

An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo

November 7, 2025
Sin Ta Kadammar Da Babban Jirgin Ruwan Dakon Jiragen Yaki Na CNS Fujian a Rundunar Sojan Ruwanta
Daga Birnin Sin

Sin Ta Kadammar Da Babban Jirgin Ruwan Dakon Jiragen Yaki Na CNS Fujian a Rundunar Sojan Ruwanta

November 7, 2025
Xi Jinping Ya Taya Paul Biya Murnar Tazarce a Kamaru
Daga Birnin Sin

Xi Jinping Ya Taya Paul Biya Murnar Tazarce a Kamaru

November 7, 2025
Next Post
GDPn Kasar Sin Ya Karu Da Kashi 5.2% A Farkon Watanni 9 Na Shekarar 2023

GDPn Kasar Sin Ya Karu Da Kashi 5.2% A Farkon Watanni 9 Na Shekarar 2023

LABARAI MASU NASABA

Jerin Gwarazan Taurarinmu!

Jerin Gwarazan Taurarinmu!

November 7, 2025
‘Yansanda Sun Kama ‘Yan Ƙungiyar Asiri 4, Sun Ƙwato Makamai A Filato

Zaben Kananan Hukumomi A Neja Ya Bar Baya Da Kura

November 7, 2025
Gwamnatin Zamfara Ta Ɗauki Malaman Makaranta 500 Aiki

Gwamnatin Zamfara Ta Ɗauki Malaman Makaranta 500 Aiki

November 7, 2025
GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

November 7, 2025
Majalisar Wakilai Ta Yi Tir Da Harin Da Aka Kai Wa Tawagar Ɗan Majalisar Neja

Majalisar Wakilai Ta Yi Tir Da Harin Da Aka Kai Wa Tawagar Ɗan Majalisar Neja

November 7, 2025
Yadda Duniya Ta Fara Wayewa Tun Daga Zamanin Annabi Nuhu (AS) Har Manzon Allah (SAW) Ya Zo Ya Cika Komai (2)

Yadda Duniya Ta Fara Wayewa Tun Daga Zamanin Annabi Nuhu (AS) Har Manzon Allah (SAW) Ya Zo Ya Cika Komai (2)

November 7, 2025
Yaduwar Juyin Mulki A Afirka

Yaduwar Juyin Mulki A Afirka

November 7, 2025
Rashin Daukar Tsauraran Matakai Na Iya Durkusar Da Bangaren Noma – Shehu Galadima

Hanyoyin Noma Na Gargajiya Ba Za Su Iya Wadata Abinci A Nijeriya Ba -Masanin Kimiyya

November 7, 2025
An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo

An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo

November 7, 2025
Hajjin 2026: NAHCON Ta Kammala Tantance Masaukai Da Ɗakunan Dafa Abincin Alhazai A Madinah

Hajjin 2026: NAHCON Ta Kammala Tantance Masaukai Da Ɗakunan Dafa Abincin Alhazai A Madinah

November 7, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.